infancy | noun /ˈɪnfənsi/ 1. Yaranta, ƙuruciya 2. Abun da ba'a jima da farawa ... | |
infant | noun /ˈɪnfənt/ ƙaramin yaro ... | |
infanticide | noun /ɪnˈfæntɪsaɪd/ 1. Laifin kashe jarirai. 2. Mutumin da yake kashe jarirai. ... | |
infantile | adjective /ˈɪnfəntaɪl/ yaranta ... | |
infantilism | noun /ɪnˈfæntɪlɪzəm/ a fannin ilimin halayyan mutane wato 'psychology', wannan ... | |
infantilize | verb /ɪnˈfæntɪlaɪz/ ɗaukan mutum tamkar ƙaramin yaro ... | |
infantry | noun /ˈɪnfəntri/ sojojin dake yaƙin ƙasa ... | |
infarction | noun /ɪnˈfɑːkʃn/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
infatuate | verb /ɪnˈfatjʊeɪt/ haukan son abu na ɗan wani lokaci ... | |
infatuation | noun /ɪnˌfatjʊˈeɪʃən/ mahaukacin so na ɗan ƙaramin lokaci ... | |
infect | verb /ɪnˈfekt/ shafawa mutum, tsiran shuka ko kwanfuta wani cuta ... | |
infected | adjective /ɪnˈfektɪd/ idan abu ya kamu da ƙwayan cuta ... | |
infection | noun /ɪnˈfekʃn/ kamuwa da cuta ... | |
infectious | adjective /ɪnˈfekʃəs/ na kamuwa da cuta ... | |
infer | verb /ɪnˈfɜː/ yin harsashe, yin zato, yi tsammani ... | |
inference | noun /ˈɪnfərəns/ tsammani, zato, harsashe ... | |
inferior | adjective /ɪnˈfɪəriər/ mai matsakaicin inganci (rashin inganci sosai) ... | |
inferiority | noun /ɪnˌfɪəriˈɒrəti/ wannan kalmar 'noun' na kalmar 'inferior' ce, domin ... | |
inferiority complex | noun /ɪnfɪəriˈɒrətiˌkɒmpleks / imani cewa baka da hazaƙa da kima ... | |
infertile | adjective /ɪnˈfɜːtaɪl/ 1. Rashin haihuwa. 2. Kasancewar tsirrai baza su iya samar ... | |
infest | verb /ɪnˈfest/ mamaye (musamman na ƙwari ko na dabbobi irin ... | |
infidel | noun /ˈɪnfɪdəl/ (ba'a yin amfani da wannan kalmar yanzu) kafiri, ... | |
infidelity | noun /ˌɪnfɪˈdeləti/ kasancewa mutum yana aikata zina duk da cewa ... | |
infiltrate | verb /ˈɪnfɪltreɪt/ kutse ... | |
infiltration | noun /ˌɪnfɪlˈtreɪʃn/ kutsawa ... | |
infiltrator | noun /ˈɪnfɪltreɪtər/ mai yin kutse ... | |
infinite | adjective /ˈɪnfɪnət/ mara iyaka ... | |
infinitive | noun /ɪnˈfɪnətɪv/ yanayin yanda ake haɗa kalmar aiki 'verb' kamar ... | |
infinity | noun /ɪnˈfɪnəti/ rashin iyaka ko ƙarke ... | |
infirm | adjective /ɪnˈfəːm/ rashin kuzari ... | |
infirmity | noun /ɪnˈfəːməti/ naƙasu na zuciya ko jiki. ... | |
inflame | verb /ɪnˈfleɪm/ ƙara tada ƙura (misali ƙara bawa mutum haushi ... | |
inflamed | adjectives /ɪnˈfleɪmd/ kumburarre ... | |
inflammation | noun /ˌɪnfləˈmeɪʃn/ kumburi (na jikin mutum) ... | |
inflate | verb /ɪnˈfleɪt/ 1. Cika abu da iska 2. Faɗaɗa abu ... | |
inflation | noun /ɪnˈfleɪʃən/ 1. Hauhawan farashi 2. Cika wani abu da iska ko ... | |
inflect | verb /ɪnˈflekt/ 1. Sauyi a yanayin yadda ake rubuta kalma. 2. Shafa ... | |
inflection | noun /ɪnˈflekʃn/ 1. Sauyi a yanayin yanda ake rubuta kalma, musamman ... | |
inflict | verb /ɪnˈflɪkt/ jiwa wani ciwo ko ƙuntata mashi. ... | |
influence | noun & verb /ˈɪnfluəns/ tasiri ... | |
influential | adjective /ˌɪnfluˈenʃəl/ abu mai tasiri ... | |
info | yana nufin 'information' ... | |
infomania | noun /ˌɪnfə(ʊ)ˈmeɪnɪə/ mayintar son dubawa tare da karanta bayanai, musammam ... | |
inform | verb /ɪnˈfɔːm/ ba da bayani ... | |
informal | adjective /ɪnˈfɔːməl/ wanda bana jama'a kona hukuma ba ... | |
informant | noun /ɪnˈfɔːmənt/ mai tseguntawa yansanda rahoto ... | |
information | noun /ˌɪnfəˈmeɪʃən/ bayani, bayanai ... | |
informative | adjective /ɪnˈfɔːmətɪv/ mai tattare da bayanai ... | |
informer | noun /ɪnˈfɔːmər/ mai baiwa yan sanda rahoton wasu ... | |
informing | noun /ɪnˈfɔːmɪŋ/ labartawa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible