improper | adjective /ɪmˈprɒpər/ abinda bai dace ba ... | |
improper fraction | noun /ɪmˈprɒpə ˈfrækʃən/ wani nau'in lissafi da ake kira 'fraction' ... | |
impropriety | noun /ˌɪmprəˈpraɪəti/ abin da bai dace ba ... | |
improve | verb /ɪmˈpruːv/ gyara (= inganta, kyautata, bunƙasa) ... | |
improvement | noun /ɪmˈpruːvmənt/ gyaruwa (= ingantuwa, ci gaba, sauyi) ... | |
impudence | noun /ˈɪmpjədəns/ tsaurin ido ... | |
impudent | adjective /ˈɪmpjʊdənt/ tsaurin ido (= rashin kunya) ... | |
impulse | noun /ˈɪmpʌls/ 1. Zumuɗi 2. Ƙarfin motsin abubuwa ... | |
impulsive | adjective /ɪmˈpʌlsɪv/ na zumuɗi ... | |
impunity | noun /ɪmˈpjuːnəti/ rashin hukunta mai laifi ... | |
in | preposition /ɪn/ ciki ... | |
in advance | adverb /ɪn ədˈvɑːns/ wanda zai faru nan gaba ... | |
in case | koda ace wani lamari zai auku. ... | |
in case of | 1. Koda ace wani lamari zai iya aukuwa. 2. Idan wani ... | |
in charge | mutumin da yake da alhakin kula da kamfani ... | |
in disguise | ta wani fanni ... | |
in fact | a gaskiya, a zahiri ... | |
in general | akoda yaushi ... | |
in no way | (idiom) sam sam ... | |
in person | (idiom) yin ido biyu da mutum a zahiri ... | |
in progress | abun dake aukuwa yanzu ... | |
in regard to | (idiom) dangane da ... | |
in respect of sth | a bisa la'akari da ... | |
in return | a matsayin tukwuici, a matsayin lada ... | |
in spite of | duk kuwa da ... | |
in the blink of an eye | (idiom) faruwa cikin sauri ... | |
in the first place | tun farko ... | |
in the foreseeable future | idan lamari zai cigaba da faruwa na tsawon lokaci ... | |
in those days | a lokutan baya ... | |
in time | akan lokaci ... | |
in your own right | (idiom) idan ka samu abu da kanka ne ba don ... | |
in- | yana nufin 'not' idan aka sanya shi a farkon kalma ... | |
in-app | adjective /ˈɪnˌæp/ (computing) mai faruwa a cikin manhajar na'ura ... | |
inability | noun /ˌɪnəˈbɪləti/ gazawa ... | |
inaccessible | adjective /ˌɪnækˈsesəbl/ abun da baza a iya zuwa gareshi ba ... | |
inaccuracy | noun /ɪnˈækjərəsi/ maganar da ba gaskiya bace ... | |
inaccurate | adjective /ɪnˈækjərət/ abinda ba gaskiya bane ... | |
inaction | noun /ɪnˈækʃn/ idan abu baya aiki ... | |
inactive | adjective /ɪnˈæktɪv/ abinda baya aiki ... | |
inactivity | noun /ˌɪnækˈtɪvəti/ rashin yin aikace aikace ... | |
inadequacy | noun /ɪnˈædɪkwəsi/ rashin isa ... | |
inadequate | adjective /ɪnˈædɪkwət/ wanda ba wadatacce ba ... | |
inadvertent | adjective /ˌɪnədˈvɜːtnt/ wanda ake gudanar da shi ba tare da ... | |
inane | adjective /ɪˈneɪn/ wawanci ... | |
inappropriate | adjective /ˌɪnəˈprəʊpriət/ wanda bai dace ba ... | |
inappropriately | adverb /ˌɪnəˈprəʊpriətli/ wanda aka gudanar da shi cikin yanayin da ... | |
inaugural | noun /ɪˈnɔːɡjərəl/ ƙaddamarwa ... | |
inaugurate | verb /ɪˈnɔːɡjəreɪt/ 1. ƙaddamar da sabon shugaba. 2. ƙaddamar da wani abu ... | |
inauguration | noun /ɪˌnɔːɡjəˈreɪʃn/ ƙaddamar da shugaba ko ƙaddamar da wani abu ... | |
inauthentic | adjective /ˌɪnɔːˈθentɪk/ mara inganci ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible