intercontinental | adjective /ˌɪntəˌkɒntɪˈnentəl/ abunda ya shafi duk nahiyoyin duniya ... | |
intercostal | adjective /ˌɪntəˈkɒstl/ wanda yake faruwa tsakankanin ƙasusuwan ƙirji (rib) ... | |
intercourse | noun /ˈɪntəkɔːs/ kasancewa mutane biyu sun san juna ta hanyar ... | |
interdental | adjective /ˌɪntəˈdentl/ 1. Tsakankanin haƙora 2. (phonetic) abun daya shafi sautin da ... | |
interest | noun & verb /ˈɪntrəst/ sha'awa, riba ... | |
interested | adjective /ˈɪntrəstɪd/ abinda kake so ... | |
interesting | adjective /ˈɪntrəstɪŋ/ abun da ake sha'awa ... | |
interface | noun /ˈɪntəfeɪs/ yanayin yadda kake amfani da bayanan na'urar computer ... | |
interfaith | adjective /ˌɪntəˈfeɪθ/ wanda ya shafi addinai mabanbanta ... | |
interfere | verb /ˌɪntəˈfɪər/ katsalandan (wato shiga abun da ba ruwan ka) ... | |
interference | noun /ˌɪntəˈfɪərəns/ katsalandan, shiga gonan wani (wato shiga abun da ... | |
interfering | adjective /ˌɪntəˈfɪərɪŋ/ katsalandan, shiga gonan wani (wato shiga abun da ... | |
interferon | noun /ˌɪntəˈfɪərɒn/ A fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
interglacial | adjective /ɪntəˈɡleɪsɪʃ(ə)l/ (Geology) wanda ya shafi lokacin da yanayin duniya ... | |
interim | adjective /ˈɪntərɪm/ na wucin gadi ... | |
interior | noun /ɪnˈtɪəriər/ cikin wani abu ... | |
interior decorator | noun /ɪnˈtɪərɪə ˈdɛkəreɪtə/ mutumin da yake yiwa cikin gida ko ... | |
interject | noun /ˌɪntəˈdʒɛkt/ katse hanzari (yin magana a lokacin da wani ... | |
interjection | noun /ɪntəˈdʒɛkʃən/ katsalandan ... | |
interlude | noun /ˈɪntəljuːd/ tazarar dake tsakanin lokaci ... | |
intermarriage | noun /ˌɪntəˈmærɪdʒ/ aure tsakanin mutane mabanbantan ƙabila ko addini ... | |
intermarry | verb /ˌɪntəˈmæri/ yin aure tsakanin mutanen da suke da banbancin ... | |
intermediary | noun & adjective /ˌɪntəˈmiːdiəri/ 1. Manzo (mutumin da yake isar da ... | |
intermediate | adjective /ˌɪntəˈmiːdiət/ tsaka tsaki (wanda yake tsakanin abubuwa biyu ko ... | |
interment | noun /ɪnˈtɜːmənt/ burne mamaci ... | |
interminable | adjective /ɪnˈtɜːmɪnəbl/ wanda baya ƙarewa ... | |
intermission | noun /ˌɪntəˈmɪʃən/ 1. Rabin lokacin wani shirin wasan kwaikwayo 2. Hotun rabin ... | |
intermittent | adjective /ˌɪntəˈmɪtənt/ 1. Mai faruwa daga lokaci zuwa lokaci. 2. Abun da ... | |
intermittently | adverb /ɪntəˈmɪtəntli/ wanda baya ci gaba da wakana ... | |
internal | adjective /ɪnˈtɜːnəl/ na ciki ... | |
international | adjective /ˌɪntəˈnæʃənəl/ na ƙasa da ƙasa, abun da ya shafi ... | |
internet | noun /ˈɪntərˌnet/ yanar gizo gizo ... | |
internist | noun /ˈɪntɜːnɪst/ likitan daya ƙware gurin jinyar cututtukan da suka ... | |
interosseous | adjective /ɪntəˈrɒsiəs/ (medical) wanda yake a tsakankanin ƙasusuwa ... | |
interphalangeal | adjective /ˌɪntəfəˈlændʒiəl/ (medical) abun daya shafi yankin dake tsakanin ƙasusuwan ... | |
interpolate | verb /ɪnˈtəːpəleɪt/ sanya wani abu cikin wani abun daban ... | |
interpose | verb /ˌɪntə(ː)ˈpəʊz/ 1. Shiga tsakani 2. Sanya wasu ko abu a tsakani 3. ... | |
interpret | verb /ɪnˈtɜːprɪt/ tafinta (yanke shawara akan yadda ma'anar abu zata ... | |
interpretation | noun /ɪnˌtɜːprəˈteɪʃən/ yin tafinta (yanke shawara akan yadda ma'anar ... | |
interpreter | noun /ɪnˈtɜːprɪtər/ mai yin tafinta (yanke shawara akan yadda ... | |
interpreting | noun /ɪnˈtɜːprɪtɪŋ/ tafinta (yanke shawara akan yadda ma'anar abu ... | |
interracial | adjective /ˌɪntəˈreɪʃəl/ wanda ya shafi mutane daga ƙabilu mabanbanta ... | |
interregnum | noun /ˌɪntəˈreɡnəm/ lokacin da wata ƙasa bata da shugaba ... | |
interrogate | verb /ɪnˈterəɡeɪt/ yiwa wani tambayoyi ta hanyar yi masa barazana ... | |
interrogation | noun /ɪnˌterəˈɡeɪʃən/ tatsan bayanai daga gurin mutum ... | |
interrogative | noun /ˌɪntəˈrɒɡətɪv/ kalmomi ko jimlolin da ake yin amfani dasu ... | |
interrogator | noun /ɪnˈterəɡeɪtər/ mai tambayan mutum ta hanyar yi masa barazana ... | |
interrogatory | adjective /ˌɪntəˈrɒɡətri/ duba gurin interrogate ... | |
interrupt | verb /ˌɪntəˈrʌpt/ katse hanzari ... | |
interruption | noun /ˌɪntəˈrʌpʃn/ katsewa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible