go or fall to pieces | (idiom) 1. Idan mutum ya rasa ta cewa sakamakon ruɗewa 2. Idan ... | |
go out | fice ... | |
go through | 1. Shiga cikin uƙuba 2. Jaraba wani abu ... | |
goad | verb /ɡəʊd/ sanya wani ya aikata wani abu ta hanyar ... | |
goal | noun, verb /ɡəʊl/ 1. Muradi (abun da kake sa rai zaka ... | |
goalie | /ˈɡəʊli/ yana nufin 'goalkeeper' (mai tsaran gidan wasan ƙwallon ƙafa) ... | |
goalkeeper | noun /ˈɡəʊlkiːpər/ mai tsaran gidan wasan ƙwallon ƙafa ... | |
goalpost | ɗaya daga turakuna biyu inda mai tsaron gida ke tsayawa ... | |
goat | noun /ɡəʊt/ akuya ... | |
gobble | verb /ˈɡɒbəl/ lamushe (cinye abu da sauri) ... | |
God | noun /ɡɒd/ Allah ... | |
God forbid | Allah ya kiyaye faruwan haka ... | |
goddess | noun /ˈɡɒdes/ Allah mace ... | |
godfather | noun /ˈɡɒdfɑːθə/ madugun wata ƙungiya ... | |
goes | /ɡəʊz/ third person singular na kalmar 'go' ... | |
goggles | noun /ˈɡɒɡəlz/ wani irin tabarau dake kare idanuwa ... | |
going | noun /ˈɡəʊɪŋ/ tafiya ... | |
gold | noun /ɡəʊld/ zinari (wani nau'in ma'adanin kimiyya) ... | |
golden | adjective /ˈɡəʊldən/ 1. Wanda akayishi da zinari 2. Mai launin zinari ... | |
golden age | lokacin farin ciki, wadata da zaman lafiya ... | |
goldsmith | noun /ˈɡəʊldsmɪθ/ mutumin daya ke gyaran kayayyakin da aka yi ... | |
golf | noun /ɡɒlf/ ƙwallon sanda wacce ake bugawa a cikin ciyawa ... | |
Gombe | wata jiha dake arewa maso yammacin Tarayyar Naijeriya da ake ... | |
gonad | noun /ˈɡəʊnad/ wani sashi na jiki wanda yake samar da ... | |
gone | verb /ɡɒn/ tafi (idan akayi amfani da kalmar a lokacin ... | |
gonna | /ˈɡənə/ yana nufin 'going to' (Amma wasu na ganin kuskurene ... | |
gonorrhoea | noun /ˌɡɒnəˈriːə/ ciwon sanyi ... | |
good | adjective /ɡʊd/ na ƙwarai, mai kwau ... | |
good afternoon | yana nufin barka da rana ... | |
good evening | yana nufin barka da yammaci ... | |
good looking | abun dake da kyan da zai iya daukan hankalin jama'a ... | |
good luck | samun sa'a ... | |
good morning | yana nufin barka da safiya ... | |
good night | yana nufin barka da dare ... | |
goodbye | exclamation /ɡʊdˈbaɪ/ kalmar yin bankwana (=sai anjima) ... | |
goodness | noun /ˈɡʊdnəs/ abu mai kyau ... | |
goods | noun /ɡʊdz/ kayayyaki ... | |
goose | noun /ɡuːs/ ƙwaƙwa (wata nau'in agwagwa wacce kukan ta yake ... | |
gooseberry | noun /ˈgʊzbəri/ wani nau'in 'ya'yan itace mai tsami ... | |
gore | verb /ɡɔːr/ tunkuyi, tunkuya ... | |
gorge | noun /ɡɔːdʒ/ kwazazzaɓo ... | |
gorgeous | adjective /ˈɡɔːdʒəs/ kyakkyawa ... | |
gorilla | noun /ɡəˈrɪlə/ gwaggwan biri ... | |
goring | noun /ˈgɔːrɪŋ/ tunkuyi ... | |
gospel | noun /ˈɡɒspəl/ injila ... | |
gossip | noun /ˈɡɒsɪp/ cin naman mutane (yin gulmar mutane a bayan ... | |
got | /ɡɒt/ samu (idan akayi amfani da kalmar a lokacin daya ... | |
gotta | /ˈɡɒtə/ yana nufin "have got to", has got to, have ... | |
gotten | /ˈɡɒtən/ samamme ... | |
gourd | noun /ɡʊəd/ duma ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible