cell | noun /sel/ 1. Ƙwayar halitta ta dukkan abu mai rai ... | |
cell phone | wayar salula ... | |
cellar | noun /ˈselər/ ginin ƙarƙashin ƙasa wanda galibi ake amfani da ... | |
cellmate | noun /ˈsɛlmeɪt/ abokin zaman gidan kaso. ... | |
cellphone | noun /ˈselfəʊn/ wayar salula ... | |
cellular | adjective /ˈseljələr/ wanda ya shafi ƙwayoyin cell na halitta ... | |
cellulite | noun /ˈseljʊlaɪt/ wani nau'in kitse da wasu mutane suke da ... | |
cellulose | noun /ˈseljʊləʊs/ wani sinadari da ake amfani da shi gurin ... | |
celsius | adjective /ˈselsiəs/ ma'aunin auna yanayi inda ruwa kan daskare a ... | |
cement | noun /sɪˈment/ siminti da ake yin gini da shi ... | |
cementation | noun /ˌsiˌmenˈteɪʃən/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
cemetery | noun /ˈsemətri/ maƙabarta ... | |
cenotaph | noun /ˈsɛnətɑːf/ abun da aka gina domin tunawa da mutumin ... | |
Cenozoic | adjective /ˌsiːnəˈzəʊɪk/ (Geology) wanda ya shafi zamanin baya bayan nan, ... | |
censer | noun /ˈsɛnsə/ robar da ake ƙona tiraren wuta lokacin bukukuwan ... | |
censor | verb, noun /ˈsensər/ 1. Tace, tantance 2. Mutumin dake tantancewa ... | |
censorious | adjective /sɛnˈsɔːrɪəs/ yawan aibanta wasu. ... | |
censorship | noun /ˈsɛnsəʃɪp/ tacewa, tantancewa (cire gurɓatattun abubuwa kamar a cikin ... | |
censure | noun /ˈsenʃər/ zazzafan suka ... | |
census | noun /ˈsensəs/ ƙidayan mutanen ƙasa ... | |
centenarian | noun /ˌsentəˈneəriən/ mutumin da yake da shekaru ɗari ko fiye ... | |
centenary | noun /senˈtiːnəri/ abinda ke faruwa duk bayan shekaru ɗari ... | |
center | noun /ˈsentər/ (US) 1. Tsakiya 2. Cibiya 3. Center of attention: mutum ko ... | |
centered | adjective /ˈsɛntəd/ wanda ya daidaitu a tsakiya. ... | |
centigrade | adjective /ˈsentɪɡreɪd/ wani ma'aunin yanayi inda ruwa ke daskarewa a ... | |
centigram | noun /ˈsentɪɡræm/ ma'aunin auna nauyi ... | |
centigramme | noun /ˈsentɪɡræm/ ma'aunin auna nauyi ... | |
centimetre | noun /ˈsentɪˌmiːtər/ (ana rubutashi a taƙaice da CM). Wani ma'auni ... | |
central | adjective /ˈsentrəl/ gab da tsakiya, jigo, babba ... | |
Central African Republic | wata ƙasa dake tsakiyar nahiyar Afirka ... | |
central giant cell granuloma | noun /ˌsentrəl ˌdʒaɪnt sel ɡrænjəˈləʊmə/ wani guri daya samu lahani ... | |
centralize | verb /ˈsentrəlaɪz/ jagorantan wata ƙasa, ko kamfani daga guri guda ... | |
centre | noun /ˈsentər/ 1. Tsakiya 2. Cibiya 3. Centre of attention: mutum ko wani ... | |
centred | adjective /ˈsɛntəd/ wanda ya daidaitu a tsakiya. ... | |
centrifugal | adjective /ˌsɛntrɪfjuːɡəl/ kalmar 'physics' wacce take nufin kasancewa abu yana ... | |
centripetal | adjective /ˌsɛntrɪpiːtəl/ matsowa tsakiya ... | |
centrist | adjective /ˈsɛntrɪst/ mai ra'ayin siyasa. ... | |
centurion | noun /sɛntjʊərɪən/ kwamandan ƙarni a tsohuwar rundunar roma ... | |
century | noun /ˈsentʃəri/ ƙarni (shekaru ɗari) ... | |
CEO | Yana nufin 'Chief Executive officer' (Mutumin da yake da babban ... | |
cephalic | adjective /sɪfalɪk/ wanda ya shafi kai ... | |
ceramic | adjective /sɪramɪk/ abun da aka yishi da yunɓu. ... | |
ceramics | noun /sɪˈræmɪks/ tukunya, kwanuka ko kuma wasu abubuwa da aka ... | |
cereal | noun /ˈsɪəriəl/ abincin karya kumallo da akayi daga hatsi wanda ... | |
cerebellar | adjective /ˌserɪˈbelə/ (medical) abun daya shafi cerebellum ... | |
cerebellum | noun /ˌsɛrɪˈbɛləm/ kalmar 'anatomy' wani sashi na ƙwaƙwalwa wanda yake ... | |
cerebral | adjective /ˈserəbrl/ 1. Abun daya shafi ƙwaƙwalwa ko cerebrum 2. Wanda ... | |
cerebration | noun /ˌserɪˈbreɪʃn/ yadda ƙwaƙwalwa take aiki ... | |
cerebrospinal | adjective /ˌserɪbrəʊˈspaɪnl/ (anatomy) abun daya shafi ƙwaƙwalwa da kuma ƙashin ... | |
cerebrum | noun /səˈriːbrəm/ (anatomy) sashin ƙwaƙwalwa na gaba wanda yake yin ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible