chapel | noun /ˈtʃæpəl/ wani ƙaramin gini ko ɗaki wanda kiristoci suke ... | |
chaperone | noun /ˈʃapərəʊn/ mutumin dake yiwa wasu rakiya. ... | |
chaplain | noun /ˈtʃaplɪn/ ɗan ƙungiyar addini. ... | |
chaplaincy | noun /ˈtʃaplɪnsi/ ofishin ɗan ƙungiyar addini. ... | |
chapter | noun /ˈtʃæptər/ 1. Babi na littafi 2. Babi na rayuwa ... | |
character | noun /ˈkærɪktər/ 1. Halin mutum 2. Tsarin haruffa 3. Mutumin da ake magana ... | |
characteristic | noun /ˌkærɪktəˈrɪstɪk/ yanayin ɗabi'un mutum ... | |
characteristically | adverb /ˌkærəktəˈrɪstɪkli/ duba gurin characteristic ... | |
characterize | verb /ˈkarəktərʌɪz/ siffanta halin abu. ... | |
characterless | adjective /ˈkarəktələs/ ba tare da haruffa ba. ... | |
charade | noun /ʃərɑːd/ lamurran ƙarya ... | |
charbroil | verb /ˈtʃɑːbrɔɪl/ dafa abinci, musamman nama da gawayi. ... | |
charcoal | noun /ˈtʃɑːkəʊl/ gawayi ... | |
charge | noun, verb /tʃɑːdʒ/ 1. Yawan kuɗaɗen da aka cajeka. 2. ... | |
chargeable | adjective /ˈtʃɑːdʒəbəl/ wanda za'a iya cajar sa kuɗi. ... | |
charger | noun /ˈtʃɑːdʒə/ caja ... | |
charging | yin cajin batir ... | |
chargrill | verb /ˈtʃɑːɡrɪl/ gasa abinci musamman nama ko kifi da hucin ... | |
charisma | noun /kəˈrɪzmə/ wata baiwa da mutun yake da ita da ... | |
charity | noun /ˈtʃærɪti/ zakka ... | |
charlie | noun /ˈtʃɑːli/ tsohuwar kalma wacce take nufin sakaran mutum ... | |
charm | noun /tʃɑːm/ 1. Tsibbu. 2. Ɗaukan hankalin mutane ta hanyar yin abun ... | |
charmer | noun /ˈtʃɑːmə/ mutumin da yake da ɗabi'u masu jan hankali ... | |
charming | adjective /ˈtʃɑːmɪŋ/ mai ɗaukan hankali tare da birge mutane. ... | |
charmless | adjective /ˈtʃɑːmləs/ wanda baya ɗaukan hankali ko birgewa. ... | |
charset | wani tsari da ake amfani da shi domin gayawa shafin ... | |
chart | noun /tʃɑːt/ 1. Zanen dake zayyana bayanai 2. Taswirar guri ko ruwa verb ... | |
charter | noun /ˈtʃɑːtə/ 1. Sharaɗi ko dokokin da aka sanyawa hannu 2. Ɗaukan ... | |
chartered | adjective /ˈtʃɑːtəd/ na cancantar samun aiki. ... | |
chary | adjective /ˈtʃɛːri/ yin nawa gurin aikata abu. ... | |
chase | noun, verb /tʃeɪs/ guje guje, tsere, zabura, zaburarwa ... | |
chasm | noun /ˈkazəm/ 1. Wani rami mai zurfi dake saman duniya 2. Banbanci ... | |
chaste | adjective /tʃeɪst/ kamewa daga aikata zina ... | |
chastise | verb /tʃastʌɪz/ tsawatawa ... | |
chastity | noun /ˈtʃastɪti/ hana kai aikata zina. ... | |
chat | verb, noun /tʃæt/ taɗi, fira, zance, yin taɗi ... | |
chattel | noun /ˈtʃatəl/ dukiyar mutum ... | |
chatting | zance ... | |
chatty | adjective /ˈtʃæti/ yawan surutu ... | |
chauffeur | noun & verb /ˈʃəʊfə/ 1. Mutumin da aka ɗauke shi aikin ... | |
chauvinism | noun /ˈʃəʊvɪnɪzəm/ tsatstsauran ra'ayin cewa ƙasar ka ko ƙabilarka tafi ... | |
chauvinist | noun /ˈʃəʊvɪnɪst/ mutumin dake da tsatstsauran ra'ayin kishin ƙasa ko ... | |
cheap | adjective & noun /tʃiːp/ mai arha, arha ... | |
cheaply | adverb /ˈtʃiːpli/ a cikin rahusa ... | |
cheat | verb, noun /tʃiːt/ 1. Yin cuci/cuta (= damfara, yaudara, ha'inta) 2. Macuci ... | |
cheat on sb | yin zina duk da cewa kana da aure ... | |
cheat on somebody | idan mutum yana yin jima'i da wani duk da cewa ... | |
cheating | cuci ... | |
check | verb /tʃek/ 1. Duba. 2. Bincika. 3. Yadda ake rubuta kalmar 'cheque' da ... | |
check point | noun /ˈtʃekpɔɪnt/ gurin bincika ababan hawa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible