belly | noun /ˈbɛli/ ciki ... | |
bellyache | noun /ˈbɛlɪeɪk/ ciwon ciki ... | |
bellyful | noun /ˈbɛlɪfʊl/ abincin da zai iya ƙosar da mutum ... | |
belong | verb /bɪˈlɒŋ/ 1. Kasancewa a gurin daya dace 2. Samun sakewa a ... | |
below | preposition /bɪˈləʊ/ 1. Ƙasan abu 2. Ƙasa da ... | |
belt | noun /belt/ igiyar ɗamara ... | |
bemoan | verb /bɪˈməʊn/ koke, koka (nuna damuwa ko ɓacin ranka akan ... | |
bemuse | verb /bɪˈmjuːz/ ruɗe ... | |
bemused | adjective /bɪˈmjuːz/ ruɗe ... | |
bench | noun /bentʃ/ benci (kujerar da ke ɗaukan mutum fiye da ... | |
benchmark | noun /ˈbɛntʃmɑːk/ ma'aunin ingancin abu ... | |
bend | verb & noun /bend/ lanƙwasa, tanƙwara ... | |
bendy | adjective /ˈbɛndi/ wanda zai iya lanƙwashewa ... | |
beneath | preposition /bɪˈniːθ/ ƙasa da, ƙarƙashi ... | |
Benedictine | noun /ˌbɛnɪˈdɪktɪn/ limamin majami'a da yake cikin jerin limancin St. ... | |
benediction | noun /ˌbɛnɪˈdɪkʃən/ sanya albarka bayan ibada ... | |
benefaction | noun /ˌbenɪˈfækʃn/ kyauta ... | |
benefactor | noun /ˈbenɪfæktər/ mutumin da yake bada kyaututtuka ... | |
benefice | noun /ˈbɛnɪfɪs/ naɗin jagorancin majami'a ... | |
beneficent | adjective /bɪˈnɛfɪsənt/ mai aikata mai kyau ... | |
beneficial | adjective /ˌbenɪˈfɪʃl/ mai amfani, mai muhimmanci ... | |
beneficiary | noun /bɛnɪˈfɪʃəri/ mai cin gajiya ... | |
benefit | noun & verb /ˈbenɪfɪt/ amfana, amfani ... | |
Benelux | noun /ˈbɛnɪlʌks/ gamayyan sunan da ake kiran ƙasashen Belgium, Netherlands, ... | |
benevolence | noun /bəˈnevələns/ kyautatawa ... | |
benevolent | adjective /bɪˈnevələnt/ mai kyautatawa ... | |
benevolently | adverb /bɪˈnevələntli/ adverb na kalmar benevolent ... | |
Bengali | adjective /beŋˈɡɔːli/ wani yare wanda ake amfani da shi a ... | |
benighted | adjective /bɪˈnʌɪtɪd/ ba tare da masaniya ba ... | |
benign | adjective /bɪˈnʌɪn/ na ƙwarai ... | |
Benin | noun /benˈiːn/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Africa ... | |
Benin city | Babban birnin jihar Edo ... | |
Beninese | 1. Noun /ˌbenɪˈniːz/ mutumin ƙasar Benin 2. Adjective /ˌbenɪˈniːz/ mai alaƙa ... | |
bent | adjective /bent/ 1. Lanƙwashe 2. Ƙwarewa ta ilhama ... | |
Benue | wata jiha dake arewa ta tsakiyan Naijeriya da ake yiwa ... | |
benzene | noun /ˈbenziːn/ wani mai wanda ake cirowa daga cikin fetir, ... | |
bequeath | verb /bɪˈkwiːð/ yin wasiyya ... | |
bequest | noun /bɪˈkwest/ kayan daka bari wasiya (kayan da kace ga ... | |
berate | verb /bɪˈreɪt/ tsawatawa cikin fushi ... | |
bereave | verb /bɪˈriːv/ danginka ko amininka wanda bai jima da mutuwa ... | |
bereavement | noun /bɪˈriːvmənt/ mutuwar makusanci, masoyi ko aboki ... | |
bereft | adjective /bɪˈrɛft/ rashi ... | |
berg | noun /bɜːɡ/ tsauni (amma dai gwamma ayi amfani da 'mountain') ... | |
bergamot | noun /ˈbɜːɡəmɒt/ wani mai da ake samu daga jikin ƙaramin ... | |
beriberi | noun /ˌberiˈberi/ wata cutar dake shafar jijiyoyi da kuma zuciya ... | |
berk | noun /bɜːk/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'sakaren mutum' ... | |
berm | noun /bəːm/ tudun ƙasa ... | |
berry | noun /ˈberi/ wani ɗan ƙaramin 'ya'yan itatuwa da yake fitowa ... | |
berth | noun /bɜːθ/ makwanci a cikin jirgin ruwa ko jirgin ƙasa ... | |
beryl | noun /ˈberəl/ wani dutse da ake yin amfani da shi ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible