Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search





<<    Shafi na 4 cikin 21    Gaba
basilect noun /ˈbasɪlɛkt/ wani salon harshe wanda ba'a baiwa muhimmanci sosai ...
basilica noun /bəˈzɪlɪkə/ wani irin tsohon ginin romawa ...
basis noun /ˈbeɪsɪs/ 1. A bisa dalili 2. Tushe, usuli, asali ...
bask verb /bɑːsk/ shan hantsi ...
basket noun /ˈbɑːskɪt/ kwando ...
Basotho mutanen yankin Lesotho ...
bass noun /beɪs/ yin ƙiɗi kaɗan kaɗan ...
basset noun /ˈbæsɪt/ wani irin gajeran kare ...
bastard noun /ˈbɑːstəd/ banza (kalmar zagi) ...
bastardise verb /ˈbastədʌɪz/ lalata abu ta hanyar sanya wasu abubuwa marasa ...
bastardize verb /ˈbastədʌɪz/ lalata abu ta hanyar sanya wasu abubuwa marasa ...
bastion noun /ˈbastɪən/ 1. Wani sashin ginin ganuwa dake tokare shi 2. Abun ...
bat noun /bæt/ jemage ...
batch noun /batʃ/ 1. Zango, rukuni (tawaga ko jerin mutane waɗanda za'a ...
bath noun & verb /bɑːθ/ wanka, yin wanka ...
bathe verb, noun /beɪð/ yin wanka, wanka ...
bathroom noun /ˈbɑːθruːm/ banɗaki na yin wanka ...
Batswana noun /bætˈswɑːnə/ mutanen ƙasar Botswana ...
battalion noun /bəˈtæliən/ babbar rundunar dakaru ...
batten noun & verb /ˈbatən/ 1. Matokari 2. Tokare ...
battery noun /ˈbætri/ batir ...
battle noun & verb /ˈbætl/ 1. Yaƙi tsakanin rundunoni biyu 2. Gwabza yaƙi 3. ...
battlement noun /ˈbatəlmənt/ wani bango dake saman ganuwa dake da sararin ...
battlements noun /ˈbatəlmənt/ wani bango dake saman ganuwa dake da sararin ...
battleship noun /ˈbatəlʃɪp/ jirgin ruwan yaƙi ...
batty adjective /ˈbati/ mahaukaci ...
Bauchi wata jiha dake arewa masu gabashin Nigeria da ake yiwa ...
baulk verb /bɔːk/ ɗari ɗari ...
bauxite noun /ˈbɔːksʌɪt/ wani nau'in dutse da ake samun dalma daga ...
bawl verb & noun /bɔːl/ ihu ...
bay noun /beɪ/ wani yanki na ruwa wanda yake zagaye da ...
Bayajidda wani mutum da masana tarihi suke ganin ya taso daga ...
Bayelsa wata jiha wacce aka ƙirƙiro da ita a shekara ta ...
BBC British broadcasting corporation ...
BC yana nufin 'before Christ' ...
be verb /bi/ kasance, wanzu, zamo ...
be (only) a matter of time (idiom) kasancewa abu zai faru idan lokaci yayi, amma baka ...
be a big fish in a small pond (idioms) samun tasiri a ƙaramin yanki kawai ...
be a law unto yourself (idiom) bin san zuciyarka ...
be a matter of life or death (idiom) idan abu yana da muni sosai ...
be a matter of opinion (idiom) idan kowani mutum ra'ayin shi game da lamari ya ...
be a matter of record (idiom) idan kowa yasan cewa wani lamari gaskiya ne ...
be as high as a kite (idiom) yin maye sakamakon shan ƙwaya ko giya ...
be brought or called to account (idiom) idan an tilasta mutum ya faɗi kuskuran da yayi ...
be flying high (idiom) idan mutum yayi nasara sosai ...
be going strong (idiom) cigaba da wanzuwa bayan lokaci mai tsawo ...
be in the same boat (idiom) idan matsalar dake damunka kai da wani duk iri ...
be left holding the baby (idiom) idan kai ne kaɗai ka rage wanda zaka ji ...
be like a fish out of water (idiom) rashin natsuwa a guri saboda baka da masaniya dangane ...
be meant for each other (idiom) nuna cewa mutane biyu sun dace da yin soyayya ...
<<    Shafi na 4 cikin 21    Gaba

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved