agric | ilmin aikin noma ... | |
agricultural | adjective /ˌæɡrɪˈkʌltʃərəl/ wanda ya shafi aikin noma da kiwo ... | |
agriculturalist | noun /ˌæɡrɪˈkʌltʃərəlɪst/ ƙwararre akan ilmin noma da kiwo ... | |
agriculture | noun /ˈæɡrɪkʌltʃər/ ilimin noma da kiwo ... | |
agro | /ˈæɡrəʊ‑/ aikin noma da kiwo (ana sa shi a farkon ... | |
aground | adjective & adverb /əˈɡraʊnd/ a ƙarƙashin ƙasan ruwa ... | |
AH | Yana nufin 'after the hijra' ana yin amfani da shi ... | |
ahead | adverb /əˈhed/ 1. A gaban, na gaba gaba 3. Abun dake gabatowa ... | |
ahead of | gabanin ... | |
ahistorical | adjective /eɪhɪˈstɒrɪkl/ wanda bashi a tarishi ... | |
Ahmadu Bello University | Jami'ar Ahmadu Bello wacce take Zaria ... | |
aid | noun, verb /eɪd/ 1. Taimako. 2. Agaji ... | |
Aids | noun /eɪdz/ yana nufin 'Acquired Immune Deficiency Syndrome' (cutar ƙanjamau ... | |
ailment | noun /ˈeɪlmənt/ cutar da bata taka kara ta karya ba ... | |
aim | noun, verb /eɪm/ ƙoƙarin cimma wani buri ... | |
ain't | yana nufin 'am not' ... | |
air | noun /er/ iska ... | |
air force | rundunar mayaƙan sama ... | |
air line | kamfanin tashi da saukar jiragen sama ... | |
air port | filin tashi da saukar jiragen sama ... | |
airborne | adjective /ˈeəbɔːn/ 1. A cikin iska 2. Wanda ake ɗauka ta iska 3. ... | |
aircraft | noun /ˈeəkrɑːft/ jirgin sama ... | |
aircraftman | noun /ˈɛːkrɑːftmən/ sojan sama mai ƙaramin muƙami ... | |
airline | noun /ˈeəlaɪn/ kamfanin tashi da saukar jiragen sama ... | |
airman | noun /ˈeəmən/ matuƙin jirgin saman soji ... | |
airport | noun /ˈeəpɔːt/ filin jirgin sama (filin tashi da saukar jiragen ... | |
airstrike | noun /ˈeəstraɪk/ harin jirgin saman soji ... | |
Airtel | wani kamfanin samar da layukan wayoyin hannu na ƙasar India ... | |
airway | noun /ˈeəweɪ/ wata kafa a baki da maƙogwaro wacce take ... | |
Ak-47 | wata nau'in bindiga data samo asali daga tarayyar soviet a ... | |
Akure | babban birnin jihar Ondo ... | |
Akwai ibom | wata jiha da take kudu maso kudancin tarayyar Nigeria wacce ... | |
al fresco | adjective & adverb /al ˈfrɛskəʊ/ a gurin da iska ke ... | |
alacrity | noun /əˈlakrɪti/ hanzari ... | |
alarm | noun & verb /əˈlɑːm/ 1. Ankararwa akan wani haɗari da zai ... | |
alarmed | adjective /əˈlɑːmd/ zama cikin takatsantsan da fargaba ... | |
alarming | adjective /əˈlɑːmɪŋ/ ankarewa ... | |
alarmingly | adverb /əˈlɑːmɪŋli/ duba gurin alarming ... | |
alas | exclamation /əˈlas/ kaico (ba'a amfani da wannan kalmar yanzu) ... | |
Albania | noun /ælˈbeɪniə/ wata ƙasa da take kudu maso gabashin nahiyar ... | |
Albanian | 1. Noun /ælˈbeɪniən/ mutumin ƙasar Albania 2. Adjective /ælˈbeɪniən/ mai ... | |
albatross | noun /ˈælbətrɒs/ barbela ... | |
albeit | conjunction /ˌɔːlˈbiːɪt/ yana nufin 'although' ... | |
albinism | noun /ˈælbɪnɪzəm/ zamantowa zabiya ... | |
albino | adjective /ælˈbiːnəʊ/ zabiya (mutum ko dabban da aka haifo ba ... | |
album | noun /ˈælbəm/ 1. Ma'ajiyar hotuna 2. Waƙoƙi masu tarin yawa da aka ... | |
albumen | noun /ˈælbjumən/ abun dake zama fari a cikin ƙwai idan ... | |
albumin | noun /ˈalbjʊmɪn/ wani nau'in sinadarin protein da yake narkewa ... | |
albuminous | adjective /alˈbjuːmɪnəs/ wanda yake kama da ko wanda ya ƙunshi ... | |
alcohol | noun /ˈælkəhɒl/ giya, barasa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible