Definition of biafra in Hausa
|
biafra |
---|
|
wata haramtacciyar ƙasa da iyamurai suka nemi kafawa a shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai, bayan da suka yi zargin cewa ana kashe 'yan ƙabilar su a arewacin ƙasar, wanda hakan yayi sanadiyar yaƙin basasa a ƙasar na tsawon shekaru uku da mutane sama miliyan uku galibi iyamurai suka mutu sakamakon bala'in yunwa daya faɗa wa wannan yankin. |
Example of biafra in a sentence Abun da yayi sanadiyan yaƙin.A 1 January 1966, wasu gungun mutane waɗanda galibi 'yan ƙabilar Igbo ne, suka jagoranci wani juyin mulki wanda a ciki aka kashe jami'an gwamnati har su talatin, ciki har da Prime minister Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma Premier na arewa Sir Ahmadu Bello. To amma sai dai ba'a kashe Premier na kudu masu gabas ba, wato Nnamdi Azikiwe wanda ɗan ƙabilar Igbo ne. A July 1966, Manyan hafsoshin sojin Arewacin Naijeriya suka jagoranci wani juyin mulki inda suka zaɓi General Yakubu Gowon a matsayin sabon shugaban mulkin soji. Hakan ya janyo wani tashin hankali inda aka ƙiyasta an kashe iyamurai dubu talatin a arewa, haka ma an kashe wasu 'yan arewa masu yawa a matsayin ɗaukan fansa. Daga nan ne kuma Lieutenant Colonel Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu wanda yake zaman Gwamnan tsohuwar jihar kudu maso gabas yayi shelar ɓallewar yankin kudu maso gabashin ƙasar daga Naijeriya a 30 May 1967, wanda hakan yayi sanidiyar barkewar yaƙin basasa. |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible