meaning of Abuja in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English© Copyright 2014-2022 Shamsuddeen Inc. All right reserved

Definition of Abuja in Hausa

Abuja

babban birnin tarayyan Naijeriya kuma fadan gwamnatin tarayyar Naijeriya wanda ake yiwa laƙabi da centre of unity. wato 'cibiyar haɗin kai'

Example of Abuja in a sentence
Kalmar ta samo asali ne daga sunan waɗansu 'Yan uwan juna masu jan fata, wato 'Habu ja' da kuma 'Sule ja', inda sunan 'Sule ja' shine aka sanyawa wani birni dake Jihar Niger, a yayin da 'Habu ja' kuma aka sanya wa Babban birnin tarayya, to amma daga baya sunan ya rikiɗe zuwa 'Abuja' saboda galibi mutanen kudu basa iya furta harafin 'ha'

Birnin Abuja yana tsakiyan Naijeriya ne tsakanin kuda da arewa, wanda kuma yake da Yawan jama'an da suka kai dubu ɗari bakwai da dubu saba'in da shida da ɗari biyu da casa'in da takwas (a bisa ƙidayan shekara ta dubu biyu da shida), shine birni na goma mafi yawan jama'a a Naijeria, kuma an fara gina birnin Abuja ne a shekara ta alif ɗari tara da tamanin (1980), kuma sannan aka ayyana shi a matsayin babban birnin tarayyan Naijeriya a ranar sha biyu ga watan sha biyu ta shekara ta alif ɗari tara da casa'in da ɗaya (12-12-1991) a lokacin shugabancin mulkin soji na Ibrahim Badamasi Babangida.

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2022 Shamsuddeen Inc. all right reserved