Homonyms are words with the same spellings and pronunciations but their meanings are different. For example the word 'train' means 'to teach someone a skill' it can also means 'a railway engine' Knowing Homonyms can be beneficial to English learners.
Homonyms kalmomine da ake rubutasu yanayi guda kuma ake furtasu yanayi guda, to amma suna daukan ma'anoni iri-iri.Words | Definitions 1 | Definitions 2 | Definitions 3 |
---|---|---|---|
Bank | Ma'ajiyar kudi (banki) | Gabar teku | |
fast | wucewa | azumi | sauri |
match | haduwa daidai | kara wasa | |
fine | Jin garau a jiki | tara a koto | |
watch | agogo | kallon abu | |
well | da kyau | rijiya | |
sentence | jimla | hukuncin kotu | |
train | jirgin kasa | horaswa | |
medium | na tsakiya | mutum mai tsafi ko boka | Samun dama | meneral | ma'adinan karkashin kasa | wani sinadari dake abinci |
lie | karya | kwanciya | |
March | watan March | Yin maci (dogon tafiya) | |
patient | Mai hakuri | mara lafiya | |
race | wata kabila | gasan guje guje | |
letter | wasika | haruffa | |
sow | yin shuka | macen alade | |
present | wannan lokacin | gabatad da abu | |
fan | fanka | mai san wani abu | |
level | matsayin abu | yin lebur din kasa | |
principal | mafi anfani | shugaban makarantar sakandire | |
please | rokon mutum | gamsar da mutum | |
balance | zama daram dam a guri | adadin yawan kudi | |
broke | karyewa | talaucewa | |
broken | karyewa | furta wani yare yanda bai dace ba | |
capital | babban harafi | babban birni | |
captain | shugaban jirgin ruwa | babban jami'in soji | |
State | Jiha a wata kasa | Yin magana | |
Nail | Farcen yatsun mutum | kusa | |
Occupation | Sana'ar mutum | mamaye guri | |
Ring | Bugun kararrawa | zobe | |
Date | Kwanan wata | yin soyayya | Dabino |
Drive | Yin tuki | Korar wani daga mazauninsa | |
Fly | Tashi sama | Kuda | |
Rest | Hutawa | Ragowa | |
wind | Iska | Juya abu zuwa gaba ko baya | |
wound | rauni | Juya abu gaba ko baya | |
refuse | Rashin biyayya | shara |
Aika Zuwa
© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.