Koyon Turanci Da Hausa

Wannan Teburin jerin sunayen sana'o'i ne tare da fassararsu izuwa hausa

EnglishHausa
Butchermai sayar da nama
AuthorMawallafin Littafi
AuthorersMawallafiyar littafi
NovelistMai rubuta kagaggen labari
ShoemakerMai gyaran takalmi
herbalistMai bayar da magungunan gargajiya
JournalistDan jarida
Pilotmatukin jirgin sama
CaptainShugaban Jirgin ruwa
OculistLikitan idanu
SurgeonLikita mai yin fida
DentistLikitan hakora
chefMai dafa abinci a gidan sayar da abinci
PrincipalShugaban makarantar sakandire
ArtistMai yin zane zane
Shepherdmai kiwon dabbobi
Minermai aikin hako ma'adinai
ArcherMaharbi
plumbermutumin da yake kera pipe na ruwa
BarberWanzami

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.