Summary is a form of writing in which only the main point are retained.

Summary wani salon rubutu ne da ake taƙaita rubutu kuma abubuwa masu muhimmanci ne kawai za'a bari.

Two perspective of summary (hanyoyi biyu na taƙaita rubutu)

The traditional forms of summary: This is where the writer is required to reduce the original length of a passage.

The modern form of summary: This is form of summary in which the writer is required to present his answer in a specific number of sentences.

Hanyoyi biyu na taƙaita kalma

 1. Hanya ta yau da kullum:
 2. wannan wata hanya ce inda ake buƙatar mai rubutu ya rage yawan tsawan rubutun nashi.
 3. Hanyar taƙaita rubutu na zamani:
 4. wannan wata hanya ce da ake buƙatar mai rubutu ya taƙaita rubutun zuwa wani ƙayyadaddun jimloli

  Aika Zuwa

  Whatsapp

  Home

  © Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.