Short Answers

Short answer is given answer by just saying 'yes, he can' or 'No he cant' instead of just saying 'yes' or no.

Answers that confirm statement are call affirmative answers while answers that contradict something are call negative answers. Affirmative answers are formed by adding or changing nothing but negative answers are form by adding contractions.

Short answer shine bayar da amsa ta hanyar cewa "Yes, he can" ko "No, he cant wajen bayar da amsa a maimakon cewa "Yes" ko "No" kawai. amsar da take tabbatar da magana ita ake kira da affirmative answers sannan kuma amsar da take musanta magana ita ake kira da negative answers Wannan shi yasa kalmar farko ne na tambayar.

Ana buƙatar kayi amfani da cikakkiyar kalma wacce ba'a taƙaita ba domin bayar da affirmative answer (wato amsar dake gasgata magana) misali: "he does"

Amma ana buƙatar taƙaita kalma gurin bayarda negative answer (wato amsar da take musantawa), misali 'he doesn't'

Examples

QuestionsAffirmative AnswersNegative Answers
Do we live in Kano?Yes, we do No, we don't
Can she stay here?Yes, she can No, she can't
Have they bought a house?Yes, they have No, they haven't
Is he educated?Yes, he is No, he isn't

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.