Active Voice | Passive Voice |
---|---|
They'll investigate our reports | Our reports will be investigated |
Active voice is used to show what a person or thing does. In active voice, the action (verb) is usually followed by the subject performs the action. While the object comes after the action. Passive voice in the other hand tells us what happened or done to someone or something. But in this case the subject comes after the action while object comes before the action.
Ana yin anfani da Active voice ne domin nuna me mutum ko wani abu yayi. galibi kalmar aiki (verb) tana zuwa ne bayan sunan ko wakilin sunan mutumin ko abun daya aikata wani aiki. shi kuma sunan ko wakilin sunan mutumin ko abin daya aikata wani aiki yana zuwa ne bayan kalmar aiki. A ɗaya ɓangaran kuma shi passive voice yana gaya mana abun daya faru ga wani ko aka yiwa wani, amma a wannan karan mutumin daya aikata aiki a cikin jimla yana zuwa ne bayan kalmar aiki a yayin da kuma mutumin ko abun da aiki ya shafa yake zuwa kafin kalmar aiki
Active Voice | Passive Voice |
---|---|
Jamilu ate rice at the party | At the party, rice was eaten by Jamilu |
We are going to build house in Lagos | A house is going to be built by us in Lagos |
I will sweep the floor every day | The floor will be swept by me every day |
Zulaihat voluntarily fetch water to the guests. | Water was voluntarily fetched to the guests by Zulaihat. |
The President will give a public speech today | Public speech will be given by the President today |
But using passive voice is recommended only if the object is more important than the subject in a sentence. Active voice is preferred because is easier to read.
Amma zai fi dacewa ne ayi anfani da passive voice idan mutumin ko abin da aiki ya shafa yafi muhinmanci a cikin jimla fiye da mutunin ko abin daya aikata wani aiki. Galibi anfi yin anfani da active voice saboda yafi sauƙin ganewa
Aika Zuwa
© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.