Idiom


Download this Video

Idioms are words or phrases that aren't meant to be taken literally. The following are some of the idioms of English with their meaning.

Idioms wasu salon magana ne da ake son kayi musu fahimta ta hanyar amfani da tunani ba wai ta hanyar abun da aka rubuta ba.

Yanzu zamu kawo wasu daga cikin idioms da ake amfani dasu a turanci da kuma ma'anar su.

1. To eat one's word. (cinye maganar wani)= neman gafara akan abun da wani ya faɗa.

2. To let the cat out of the bag. (barin mage ta fice daga cikin jakar)= tona asiri.

3. To stand aloof.= zaman kaɗaici

4. He let his son get out of hand.= ya bar ɗan shi ya lalace.

5. We'll cross that bridge when we get there.= zamu shawo kan matsalolin idan muka je gurin.

6. I'm sorry but i just can't seem to wrap my head around it.= yi haƙuri, ban gane ba.

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.