Gender


Download this Video

This imply whether a noun is male or female. We've four types of gender as follow:

Gender yana nuna cewa sunan mutumin ko dabbar da aka faɗa namiji ne ko mace. Muna da 'gender' guda huɗu a turanci kamar haka:
  1. Masculine gender (jinsin maza)
  2. Feminine gender (jinsin mata)
  3. Common gender (jinsin da za'a iya amfani dashi a namiji ko mace)
  4. Neuter Gender (Jinsu abubuwa marasa rai)
Ga jerin sunayen wasu daga cikin gender da kuma fassarar su da Hausa.

MasculineFassaraFeminineFassara
ManNa miji Womanmace
Boy Yaro Girl Yarinya
cock zakara hen kaza
ram Rago ewe tinkiya
bull sa cow saniya
son diya namiji daughter diya mace
Hero Jarumi Heroine Jaruma
Wizard Maye Witch Mayya
dog kare bitch karya
Prince Yarima Princess Gimbiya
Author Mawallafi Authoress Mawallafiya
lion zaki lioness zakanya
giant babban mutum giantness babbar mace
grandfather kaka namiji grandmother kaka mace
husban miji wife mata
drake toro duck agwagwa
bechelor tuzuru spinster gworuwa
King Sarki Queen Sarauniya
Actor Jarumin Film Actress Jarumar Film
Bridegroom Ango bride Amarya
Brother Dan uwa Sister 'Yar uwa
Dad Baba Mum Mama
Daddy Baba Mummy Mama
Father Mahaifi Mother Mahaifiya
Father in law Siriki Mother in law Sirika
Fiance Saurayin mace Fiancee Budurwar namiji
god abin bauta goddess abar bauta
Grandfather Kaka Namiji Grandmother Kaka mace
Headmaster Shugaban makarantar firamari Headmistress Shugabar Makarantar Firamari
heir magaji heiress magajiya
hunter mafarauci huntress Mafarauciya
lad Saurayi lass budurwa
landload Mai gidan haya landlady mace mai gidan haya
lord ubangiji lady uwar gijiya
male namiji female mace
master Kwararre mistress kwararriya
millionaire Mamallakin 1000000 Millionairess Mamallakiyar 1000000
Mr Malam Mrs Malama
Monitor Sugaban ajin dalibai Monitress Shugabar ajin karatu
Manager Shugaban kamfani Manageress Shugabar kamfani
Murderer Mai kisan kai Murderess Mace mai kisan kai
Policeman Dansanda Police Woman 'Yar sanda
Prince Yarima Princess Gimbiya
Prophet Annabi Prophetess Annabiya
Sir Ranka ya dade Madam ranki ya dade
Son in law mijin 'yarka daughter in law matar danka
step father Mai auran mamanka step mother mai auran babanka
step son Yaran matarka ko mijinki step daughter 'yar mijinki ko 'yar matarka
Uncle Dan uwan mahaifanka aunt 'Yar uwar mahaifanka
widower bazawari widow bazawari
wizard Maye witch mayya
bull Sa cow Saniya
rooster zakara hen zakara
dog kare bitch karya
drake toro duck agwagwa
leopard damusa leopardess macen damisa
pigeon tantabara hen pigeon macen tantabara
stallion doki namiji mare god'iya
tiger damisa tigress macen damisa

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.