Home | About Us | Our Videos | Follow Us On Facebook

Download our Android app

  1. Definite Article (the)
  2. The definite article in English is "the". Definite article is usually followed by noun, we use them when we believe the listener or reader knows exactly what we are referring to. E.g

    "The" shine definite article a turancin English kuma galibi ana sashi ne a bayan noun. Muna anfani da shine idan mun tabbatar mai sauraro ko mai karatu ya san haƙiƙanin abun da muke nufi, Misali:

    The president of Nigeria is visiting USA. Shugaban Nigeria yana ziyara a Amurka

    The car has dark colour. motar tana da launi mai duhu.

    The Islamic scholar Albani Zaria was assassinated in 2014. an kashe malamin musulinci Albani Zaria a Shekara ta 2014

  3. Indefinite Article (a & an)
  4. Indefinite Article in English are "a & "an"
    "A" is used with singular countable nouns that begin with a consonant sound or a vowel pronounced as consonant.

    Indefinite Article a turancin Ingilishi sune 'a' da kuma 'an', Ana anfani da "A" ne tare da kalmomin "countable nouns" na "singular" waɗanda suke farawa da harafi ko kuma kalmomin da suke farawa da wasali waɗanda sautin su ya zo ɗaya dana harafi. Misali:

    He's a student in ABU. Shi ɗalibi ne a jami'ar ABU.

    The indefinite article "an" is used with singular countable nouns beginning with a vowel sound or silent consonants.

    Ana anfani da "an" ne tare da kalmomin "countable nouns" waɗanda "singular" ne idan harafin su na farko ya kasance wasali ne ko kuma harafi wanda ba'a anbaton shi gurin furucin kalmar. Misali:

    An egg, an orange, an accident, an hour.

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright 2014 & 2019 shamsuddeen inc. All right reserved.