Words that are opposite in meaning are classify as antonym. For example 'big' and 'small' are opposite to each other. Knowing Antonym is essential for English learners.
Kalmomi kishiyoyin juna sune ake kira "antonyms" misali "big" babba da kuma "small" ƙarami.Words | Translations | Antonyms | Translation |
---|---|---|---|
present | kasantuwa | absent | rashin kasantuwa |
life | rayuwa | death | mutuwa |
modern | na zamani | ancient | tsohon yayi |
arrive | isowa guri | depart | barin guri |
junior | ƙaramin matsayi | senior | babban matsayi |
front | gaba | back | baya |
day | rana | night | dare |
better | mafi inganci | worse | mafi muni |
young | yaro matashi | old | tsoho |
open | buɗewa | close | rufewa |
big | babba | small | ƙarami |
black | baƙi | white | fari |
bottom | ƙasan abu | top | saman abu |
parmanent | madawwami | temporary | na ɗan wani lokaci |
plural | jam'i | singular | tilo |
clean | tsafta | dirty | dauɗa |
poor | talauci | rich | arziki |
come | zuwa | go | komawa |
quick | sauri | slow | rashin sauri |
right | dama | left | hagu |
right | daidai | wrong | kurkure |
difficult | wahala | easy | mai sauƙi |
down | ƙasa | up | sama |
soft | mai laushi | hard | mai wahala |
east | gabas | west | yammaci |
empty | fanko | full | cikakke |
strong | mai ƙarfi | weak | mai rauni |
success | samun nasara | failure | rashin sa a |
far | nesa | near | kusa |
fat | mai ƙiba | thin | mara ƙiba |
found | samu | lost | ɓacewa ko asara |
guilty | mai laifi | innocent | mara laifi |
wise | mai basira | fool | sakarai |
men | mazaje | women | mata |
early | na fari | late | makararrare |
north | arewa | south | kudu |
hate | tsana | love | so ko soyayya |
accept | yarda | reject | rashin yarda |
begin | farawa | finish | gamawa |
create | ƙirƙira | destroy | lalatawa |
put | sanyawa | remove | cirewa |
gather | tattarawa | scatter | tarwatsawa |
hurt | yiwa rauni | heal | jinya |
import | shigo da abu | export | fitad da abu |
increase | ƙarawa | decrease | ragewa |
obey | yin biyayya | disobey | rashin biyayya |
rise | tashi | fall | faɗuwa |
open | buɗewa | close | kullewa |
teach | koyarwa | learn | koyo |
appear | bayyana | vanish | ɓacewa |
attack | kai farmaki | defend | kare kai |
divide | rabuwa | unite | tarayya |
forget | mantawa | remember | tunawa |
give | bayarwa | receive | samu |
lead | jagoranci | follow | bi ko biyayya |
punish | ladabtarwa | reward | sakayya |
speak | yin magana | listen | sauraro |
beauty | kyawu | ugly | muni |
knowledge | ilmi | ignorance | jahilci |
wealth | arziki | poverty | talauci |
rapid | sauri | slow | rashin sauri |
danger | mai haɗari | safety | mai tsira |
Antonym can be formed by adding prefix sometimes.
Words | Translations | Antonyms | Translations |
---|---|---|---|
able | abu mai yiwuwa | unable | abu mara yiwuwa |
moral | ɗabi'a na ƙwarai | immoral | ɗabi'a mara kyau |
common | sananne | uncommon | ba sananne ba |
correct | daidai | incorrect | ba daidai ba |
advantage | amfani | disadvantage | rashin amfani |
legal | daidai da doka | illegal | saɓa doka |
Aika Zuwa
© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.