Koyon Turanci da Hausa

Barka da zuwa shafin koyan turanci da harshen Hausa!

Shafin namu ya ƙunshi ababe masu muhimmanci da zasu matuƙan taimakawa ɗaliban dake son koyan turanci ta duniyar gizo.

A halin yanzu muna da kusan kowani darasi na koyon turanci. To amma ta ina mutum zai fara? Domin sanin ta inda mutum yafi dacewa ya fara koyon turanci duba waɗannan shafukan

Wacce hanya ce ya fi dacewa mutum ya bi domin koyon turanci?

Shin zai yuwu mutun ya koyi karatu ba tare da malami ba?

Ina fahimtar turanci amma bana iya yin magana da turanci

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.