Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin Tenses

Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako

1. Ana yin anfani da simple present tense ne domin nuna cewa aiki yana faruwa yau da kullum, a cikin wadannan jimlolin uku na kasa, ana bukatar ku zabi simple present tense guda daya

Shehu sleeps seven hours every night during the week
Shehu slept seven hours yesterday
Shehu is sleeping at the moment

2. Ana yin anfani da present continuous tense ne domin nuna cewa aikin yana kan gudana. A cikin wadannan jimlolin uku na kasa, ana bukatar ku zabi present continuous guda daya.

I've gone to hospital
i'm going to hospital
he goes to hospital

3. Ana yin anfani da past tense ne domin nuna cewa an riga an gudanad da aiki, a cikin wadannan jimlolin uku na kasa, ana bukatar ku zabi past tense guda daya.

next sunday i will play my phone loudly and the neighbors may complained.
I'm playing my phone at the moment
Last sunday i played my phone loudly and the neighbors complained

4. Ana bukatar ku gwada kwarewarku tare da banbance tsakanin past tense na regular verbs da kuma na irregular verbs.. A cikin wadannan jimlolin dake kasa, ana bukatar ku zabi jimlar da take dauke da past tense na 'irregular verbs.

Jibrin was in Zaria yesterday
Jibrin travelled to Zaria yesterday
Jibrin travelling to Zaria

5. Ana yin anfani da future tenses ne domin nuna aikin da zai faru nan gaba, a cikin wadannan jimlolin na kasa, ana bukatar ku zabi future tense guda daya.

You can report to me at eight o'clock tomorrow.
You must report to me at eight o'clock tomorrow
You will report to me at eight o'clock tomorrow.

6. Kamar yadda muka koyar, present continuous tense da kuma gerund suna matukar kama da juna, to amma kuma aikace aikacensu ya banbanta. Ana bukatar ku gwada kwarewarku ta hanyar banbance tsakanin gerund da kuma present continuous tense ta hanyar zaban jimlar dake dauke da gerund a cikin wadannan jimlolin shida dake kasa.

Shamsuddeen is reading
reading is the way of learning
We are sweeping our classroom

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.