Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin punctuations

Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako

1. A ina yafi dacewa ayi anfani da pull stop?
domin nuna alamar dakatawa
domin nuna alamar tambaya
domin nuna alamar mallaka

2. A ina yafi dacewa ayi anfani da semi colon?
Za'a iya yin anfani da semicolon domin nuna cewa kana ruwaito maganan da wani ya fada
Za'a iya yin anfani da semi colon domin nuna cewa wani ya fadi wata magana
Za'a iya yin anfani da semi colon domin nuna alamar dakatawa

3. Ana yin anfani da quotation mark ne domin:
nuna ta'ajjabi
nuna cewa kana ruwaito maganan wani ne
domin nuna cewa kana rubata jadawalin sunaye

4. Za'a iya yin anfani da aphostrophe ne domin:
nuna alamar mallaka
nuna alamar tambaya
nuna alamar motsin rai

5. Ana yin anfani da Exclamation mark ne domin:
nuna alamar motsin rai
nuna alamar dakatawa
nuna alamar tambaya

6. Ana yin anfani da Question mark ne domin:
nuna cewa kana fadan maganar wani
nuna cewa kana yin mamaki
nuna cewa kana tambaya

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.