Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin Miscellaneous

Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako

1. Tambaya ta farko: me Homonyms suke nufi?'

Homonyms sune kalmomi kishiyoyin juna
Homonyns sune kalmomi da ake rubutasu yanayi guda, kuma ake furtasu yanayi guda, to amma suna daukan ma'anoni iri iri
Homonyms sune kalmomi masu ma'ana iri guda.

2. Me Homophones suke nufi?

'Homophones kalmomine da ake furtasu yanayi guda, amma kuma suna da banbancin ma'ana da kuma yanda ake rubutasu
Homophones kalmomine kishiyoyin juna
Homophones sune kalmomi da ake rubutasu yanayi guda, kuma ake furtasu yanayi guda, to amma suna daukan ma'anoni iri iri

3. Me synonyms suke nufi?

Synonyms kalmomi ne da ake rubutasu yanayi guda, to amma suna daukan ma'anoni iri iri
synonyms kalmomi ne da suke da ma'ana kusan iri guda
synonyms kalmomine kishiyoyin juna

4. Me kalmar pronoun take nufi?

pronoun yana nufin kalmar dake nuna siffan abu
pronoun yana nufin kalmar aiki
pronoun yana nufin 'wakilin suna' (wato kalmar da ake anfani da ita a maimakon suna)

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.