Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin Miscellaneous

Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'Submit Exam' domin ganin sakamako

1. Tambaya ta farko: Direct speech yana nufin ruwaito maganan da wani mutum ya fada. Tambaya anan itace, 'wata jimla ce direct speech a cikin wadannan jimlolin uku dake kasa?'

He said that he was happy
He asked Musa to come towards him
'Africa is a continent', said the teacher.

2. Tambaya ta biyu: 'Wata jimla ce indirect preach a cikin wadannan jimlolin?

'I shall goto Kano', said the driver.
Aminatu said that they had drunk tea.
'Our father is working', the boys said.

3. Menene hakikanin fassarar figures of preach da Hausa?

Salon magana
karin magana
lafazi

4. Me kalmar gender take nufi da Hausa?

jinsin halitta
Jinsin mata
jinsin maza

5. Tambaya ta biyar: Me masculine gender yake nufi da Hausa?

Jinsin halitta
Jinsin mata
jinsin maza

6. Me feminine gender yake nufi da Hausa?

jinsin halitta
jinsin mata
jinsin maza

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.