Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin Alphabetical Order

Ana bukatar ku zabi amsar data dace sannan ku latsa maballin 'submit exam' domin ganin sakamako!

1. Wani jeri ne daga cikin wadannan yayi daidai?
(a) cell, ant, dish, bell
(b) ant, cell, bell, dish
(c) ant, bell, cell, dish

2. Wani jeri ne daga cikin wadannan yayi daidai?
(a) nab, near, north, number
(b) north, number, nab, near
(c) number, near, north, nab

3. Wani jeri ne daga cikin wadannan jerin yayi daidai?
(a) narrow, nasal, nasty, nation
(b) narrow, nation, nasty, nasal
(c) narrow, nasal, nation, nasty

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.