Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Jarabawa ta objectives akan darasin adjective

Ana buƙatar ku zaɓi amsar data dace sannan ku latsa maɓallin 'Submit Exam' domin ganin sakamako

1. Adjective yana nufin kalmomin da suke nuna siffan da abu yake dashi. A cikin waɗannan kalmomin shida na ƙasa, ana buƙatar ku zaɓi adjective guda ɗaya.

Knowledge
Internet
strong

2. Za'a iya yin anfani da Adjective gurin yin comparative da kuma superlative (wato domin nuna yanda abu yafi kyau ko yafi muni), a cikin waɗannan kalmomin shida na ƙasa, ana buƙatar ku zaɓi comparative guda ɗaya

great
greatest
greater

3. A cikin waɗannan kalmomin na ƙasa ana buƙatan ku zaɓi superlative guda ɗaya

loudest
loudness
loudly

4. Wacce kalma ce daga cikin waɗannan kalmomin shida take zama comparative da kuma superlative na kalmar 'bad'

Comparative Superlative
More Most

Comparative Superlative
less least

Comparative Superlative
worse worst

5. Wanne ne daga cikin shidan nan yake zama comparative da kuma superlative na kalmar 'much'?

Comparative Superlative
mucher muchest

Comparative Superlative
mucheir mucheist

Comparative Superlative
more Most

6. Wanne ne comparative da kuma superlative na kalmar 'intelligent'?

Comparative Superlative
more intelligent most intelligent

Comparative Superlative
intelligenter intelligentest

Comparative Superlative
intelligenter intelligenteir

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.