Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

English to Hausa Test

Barka da zuwa shafin jarabawar Turanci Da Hausa.

A bayan da mutum ya kammala karanta darussan koyan turancin da muka zuba a wannan shafin, yana da muhimmanci ya gwada kwarewarsa ta hanyar yin wadannan jarabawan. Wanda hakan zai nuna cewa ya fahimci darasin.

Wannan shafin ya kunshi jarabawar 'Objectives' (zaɓi sonka) na darussan turancin da muka zuba a shafin koyan turancin mu. Zaku iya yin jarabawa a wannan shafin kuma anan take zaku ga sakamako.

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.