point the way | (idiom) nuna yadda abu zai ingantu nan gaba ... | |
point up | (phrasal verb) nunar, bayyanar ... | |
poison | noun /ˈpɔɪzən/ guba ... | |
poisoner | noun /ˈpɔɪzənər/ mutumin daya kashe wani da guba ... | |
poisoning | noun /ˈpɔɪzənɪŋ/ cin guba ... | |
poisonous | adjective /ˈpɔɪzənəs/ abu mai ɗauke da guba ... | |
poke | verb & noun /pəʊk/ zungura, zungure ... | |
Poland | noun /ˈpəʊlənd/ wata ƙasa dake tsakiyar nahiyar Turai ... | |
polarity | noun /pəˈlærəti/ 1. Kasancewa kishiyoyin juna 2. Kasancewa abu yana da ƙafafuwa ... | |
polarization | noun /ˌpəʊləraɪˈzeɪʃn/ 1. Rarrabuwar kai 2. (Physics) sanya haske ya riƙa haskawa ... | |
polarize | verb /ˈpəʊləraɪz/ 1. Rabawa gida biyu 2. Karkatar da hasken abu zuwa ... | |
pole | noun /pəʊl/ dogon katako ko dogon ƙarfe ... | |
police | noun /pəˈliːs/ Ɗan sanda, 'Yan sanda ... | |
police constable | Ɗansanda mai ƙaramin matsayi ... | |
police department | cibiyar yan sanda ... | |
police dog | karan 'yan sanda mai kaiwa masu laifi farmaki ... | |
police man | Ɗan sanda ... | |
police officer | babban jami'in Ɗan sanda ... | |
police station | ƙaramin offishin 'yan sanda ... | |
police woman | 'yar sanda mace ... | |
policy | noun /ˈpɒləsi/ tsarin tafiyad da abu ... | |
polio | noun /ˈpəʊliəʊ/ cutar shan inna (cutar dake naƙasa gaɓoɓi) ... | |
poliomyelitis | noun /ˌpəʊlɪəʊmʌɪəˈlʌɪtɪs/ cutar shan inna ... | |
polish | verb, noun /ˈpɒlɪʃ/ 1. Goge, guga 2. Man da ake yin amfani ... | |
polite | adjective /pəˈlaɪt/ ɗa'a ... | |
politeness | noun /pəˈlaɪtnəs/ ɗa'a ... | |
political | adjective /pəˈlɪtɪkəl/ na siyasa ... | |
politically | adverb /pəˈlɪtɪkli/ a siyasance ... | |
politician | noun /ˌpɒlɪˈtɪʃən/ Ɗan siyasa ... | |
politics | noun /ˈpɒlɪtɪks/ siyasa ... | |
poll | noun & verb /pəʊl/ jin ra'ayin jama'a, zaɓe ... | |
polling day | ranar yin zaɓe ... | |
polling station | cibiyar yin zaɓe ... | |
pollute | verb /pəˈluːt/ gurɓata muhalli da abubuwa masu illa ... | |
pollution | noun /pəˈluːʃən/ gurɓatan muhalli ... | |
polo | noun /ˈpəʊləʊ/ ƙwallon da ake bugawa akan dawakai ... | |
polonium | noun /pəˈləʊniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
polyandry | noun /ˌpɒliˈændri/ al'adar auran maza sama da ɗaya a lokaci ... | |
polydactylism | noun /ˌpɒlɪˈdaktɪlɪzəm/ kasancewa mutum yana da yatsu sama da biyar ... | |
polydactyly | noun /ˌpɒlɪˈdaktɪli/ kasancewa mutum yana da yatsu sama da biyar ... | |
polydipsia | noun /ˌpɒlɪˈdɪpsɪə/ (Medical) yawan jin ƙishi fiye da kima ... | |
polygamous | adjective /pəˈlɪɡəməs/ auren mace fiye da ɗaya ko auren miji ... | |
polygamy | noun /pəˈlɪɡəmi/ auren mata fiye da ɗaya ko auren miji ... | |
polyglot | adjective & noun /ˈpɒliɡlɒt/ 1. Iya yin magana da harsuna da ... | |
polygynous | a duba gurin polygyny ... | |
polygyny | noun /pəˈlɪdʒɪni/ 1. Auran mace sama da ɗaya 2. (biology) Kasancewa dabba ... | |
polyphagia | noun /pɒlɪˈfeɪdʒɪə/ (Medical) yawan jin yunwa fiye da kima ... | |
polysaccharide | noun /ˌpɒlɪˈsækraɪd/ (chemistry) wani nau'in carbohydrate irin su | |
polytheism | noun /ˈpɒliθiɪzəm/ imani cewa akwai Allah fiye da ɗaya ... | |
polytheist | noun /ˈpɒlɪˌθiːɪst/ imani da Allah fiye da ɗaya ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible