multilateral | adjective /ˌmʌltiˈlætərəl/ wanda ya shafi sassa ko ƙasashe sama ... | |
multilingual | adjective /ˌmʌltiˈlɪŋɡwəl/ wanda yake yin magana ko amfani da yarurruka ... | |
multimedia | adjective /ˌmʌltiˈmiːdiə/ sauti da hoton bidiyo na kwonfuta ko wayar ... | |
multimillionaire | noun /ˌmʌltiˌmɪljəˈneər/ mutumin daya mallaki miliyoyin kuɗaɗe ... | |
multinational | adjective /ˌmʌltiˈnæʃənəl/ wanda ya shafi ƙasashen duniya da yawa ... | |
multiple | adjective /ˈmʌltɪpl/ ɗunbi (mai tarin yawa) ... | |
multiple personality disorder | kasancewa mutum yana da nau'ukan taɓin hankali na 'personality disorder' ... | |
multiplication | noun /ˌmʌltəplɪˈkeɪʃən/ riɓanyawa ... | |
multiply | verb /ˈmʌltɪplaɪ/ ruɓanya ... | |
multipurpose | adjective /ˌmʌltiˈpɜːpəs/ abu mai amfani iri iri ... | |
multitude | noun /ˈmʌltɪtʃuːd/ mai tarin yawa ... | |
multivariate | adjective /ˌmʌltɪˈvɛərɪɪt/ wanda ya ƙunshi abubuwa masu sauyawa masu yawa ... | |
mum | noun /mʌm/ mahaifiya ... | |
mumble | verb /ˈmʌmbəl/ yin guna guni (wato faɗan wata magana a ... | |
mummer | noun /ˈmʌmə/ jarumin wasan kwaikwayo ... | |
mummification | noun /ˌmʌmɪfɪˈkeɪʃn/ dabarar hana gawa lalacewa ... | |
mummify | verb /ˈmʌmɪfʌɪ/ hana gawa lalacewa ta hanyar sanya mata wasu ... | |
mummy | noun /ˈmʌmi/ 1. Mahaifiya 2. Gawar da aka hanata ruɓewa ta hanyar ... | |
munch | verb /mʌntʃ/ yin tauna ba tare da ƙaƙƙautawa ba. ... | |
munchausen's syndrome | wani taɓin hankali wanda yake sa mutum yi riƙa wayincewa ... | |
mundane | adjective /ˈmʌndeɪn/ rashin sha'awan abu ... | |
municipal | adjective /mjʊˈnɪsɪpəl/ wanda ya shafi gari ko alƙarya ... | |
municipality | noun /mjʊˌnɪsɪˈpalɪti/ 1. Alƙarya 2. Ƙaramar hukuma ... | |
munificence | noun /mjʊˈnɪfɪsəns/ yawan kyauta, karamci ... | |
munificent | adjective /mjʊˈnɪfɪsənt/ mai karamci ... | |
munition | noun /mjʊˈnɪʃən/ kayan yaƙin soji ... | |
munitions | noun /mjʊˈnɪʃən/ kayan yaƙin soji ... | |
mural | noun & adjective /ˈmjʊərəl/ 1. Fentin jikin bango. 2. Abun daya shafi ... | |
murder | noun, verb /ˈmɜːdər/ kisan kai, yin kisan kai ... | |
murderer | noun /ˈmɜːdərər/ mai kisan kai ... | |
murderess | noun /ˈmɜːdəres/ mace mai kisan kai ... | |
murderous | adjective /ˈmɜːdərəs/ abu mai hatsarin da ka iya kashe mutum ... | |
murk | noun /məːk/ duhu wanda yake hana ido gani. ... | |
murky | adjective /ˈməːki/ mai duhu ... | |
murmur | noun & verb /ˈməːmə/ 1. Guna guni. 2. Yin guna guni. ... | |
murmuration | noun /ˈmɜːməˈreɪʃn/ ayarin tsuntsaye da suke tafiya tare ... | |
murmuring | gunaguni ... | |
muscle | noun /ˈmʌsl/ tsoka, naman jiki ... | |
muscle dysmorphia | noun /ˌmʌsl dɪsˈmɔːfiə/ (medical) wata matsala dake sa mutun tunanin ... | |
muscular | adjective /ˈmʌskjələr/ 1. Abin daya shafi naman jiki 2. Mai ƙarfi ... | |
muscular dystrophy | wata matsala da ake haifar wasu mutane da ita wacce ... | |
musculature | noun /ˈmʌskjʊlətʃə/ tsarin tsokan jiki ... | |
muse | verb /mjuːz/ yin wasi wasi ... | |
museum | noun /mjuːˈziːəm/ gidan ajiye kayan tarihi ... | |
mush | noun /mʌʃ/ tuwon masara ... | |
musher | noun /ˈmʌʃə/ matuƙin keken karnuka ... | |
mushroom | noun /ˈmʌʃruːm/ wani nau'in tsiro mai kama da laima dake ... | |
mushy | adjective /ˈmʌʃi/ mai laushi ... | |
music | noun /ˈmjuːzɪk/ kiɗi da waƙa ... | |
musical | adjective /ˈmjuːzɪkəl/ na kiɗi da waƙa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible