motorbike | noun /ˈməʊtəbaɪk/ babur ... | |
motorcar | ƙaramar mota ... | |
motorcycle | noun /ˈməʊtəsaɪkl/ babur ... | |
motorcyclist | noun /ˈməʊtəsaɪklɪst/ mutumin da yake tuƙa babur ... | |
motorist | noun /ˈməʊtərɪst/ matuƙin mota ... | |
Motswana | noun /mɒtˈswɑːnə/ mutumin ƙasar Botswana ... | |
motto | noun /ˈmɒtəʊ/ ɗan gajeran bayani daya bayyanad da abinda abu ... | |
mould | noun /məʊld/ 1. Mazubi mai zurfi da ake amfani da shi ... | |
moult | verb /məʊlt / kasancewa dabba tana rasa wani abu a ... | |
mound | noun /maʊnd/ babban dutse ... | |
mount | verb /maʊnt/ shirya, jera, ƙaru, hawa, hauhawa, liƙa abu a ... | |
mountain | noun /ˈmaʊntɪn/ tsauni ... | |
mountainous | adjective /ˈmaʊntɪnəs/ gurin da keda tsauni ... | |
mounting | adjective /ˈmaʊntɪŋ/ hauhawa ... | |
mourn | verb /mɔːn/ jimami (nuna damuwa akan mutuwan wani mutum) ... | |
mourning | noun /ˈmɔːnɪŋ/ zaman makoki ... | |
mouse | noun /maʊs/ 1. Ɓera 2. Na'urar da ake amfani da ita gurin ... | |
mouth | noun /maʊθ/ baki ... | |
mouth ulcer | gyanbon baki ... | |
mouthpiece | noun /ˈmaʊθpiːs/ wani abu na wayar salula wanda yake kusa ... | |
mouthwash | noun /ˈmaʊθwɒʃ/ ruwan wanke baki ... | |
movable | adjective /ˈmuːvəbl/ wanda zai iya matsawa ... | |
move | verb /muːv/ matsa ... | |
movement | noun /ˈmuːvmənt/ 1. Ƙungiya 2. Zirga zirga 3. Walwala 4. Motsi ... | |
movie | noun /ˈmuːvi/ wasan kwaikwayo da ake kallo a talabijin ... | |
moving | adjective /ˈmuːvɪŋ/ matsawa ... | |
mow | verb /məʊ/ raba abu ta hanyar tsagawa ... | |
Mozambican | adjective /ˌməʊzæmˈbiːkən/ mai alaƙa da ƙasar Muzambique ko mutanen wannan ... | |
Mozambique | noun /ˌməʊzæmˈbiːk/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika ... | |
mph | yana nufin 'miles per hour' ... | |
Mr | noun /ˈmɪstər/ laƙanin girmamawa da ake sawa a farkon sunan ... | |
Mrs | noun /ˈmɪsɪz/ laƙanin girmamawa da ake sawa a farkon sunan ... | |
MTN | Yana nufin 'Mobile Telecommunications Network' ... | |
much | /mʌtʃ/ mai yawa ... | |
muck | noun /mʌk/ datti ... | |
mucus | noun /ˈmjuːkəs/ majina ... | |
mud | noun /mʌd/ caɓi, taɓo (jiƙaƙƙiyar ƙasa) ... | |
muddle | verb & noun /ˈmʌdəl/ hargitsa, hargitsi ... | |
muddled | adjective /mʌdld/ birkitacce ... | |
muezzin | noun /muːˈezɪn/ ladani (mai kiran sallah) ... | |
muffle | verb /ˈmʌfəl/ 1. lulluɓewa domin samun ɗumi 2. Rage ƙaran sauti 3. Sassauta ... | |
muffled | adjective /ˈmʌfld/ (sauti) wanda baya fita sosai saboda an toshe ... | |
mug | noun & verb /mʌɡ/ 1. Babban moɗa wanda ake amfani da ... | |
mugger | noun /ˈmʌɡər/ ɗan fashi ... | |
mugging | noun /ˈmʌɡɪŋ/ yiwa mutum ƙwace ... | |
muggy | adjective /ˈmʌɡi/ yanayi mai ɗumi maras daɗi. ... | |
mule | noun /mjuːl/ alfadari (dabbar da ke da jaki da doki ... | |
multi | /mʌlti/ mai tarin yawa (yana nufin abu mai yawa idan ... | |
multi millionaire | mutumin daya mallaki miliyoyin kuɗaɗe ... | |
multicellular | adjective /ˌmʌltiˈseljələ/ (biology) ƙananun ƙwayoyin halittu da suka samu daga ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible