money market | kasuwar musayar kuɗaɗe ... | |
moneyed | adjective /ˈmʌnɪd/ mai kuɗi. ... | |
moneylender | noun /ˈmʌnɪlɛndə/ mutumin da sana'ar shi ita ce bayar da ... | |
Mongol | noun /ˈmɒŋɡəl/ mutanen ƙasar Mongolia ... | |
Mongolia | noun /mɒŋˈɡəʊliə/ wata ƙasa dake nahiyar Asiya wacce tayi iyaka ... | |
Mongolian | adjective /mɒŋˈɡəʊliən/ mai alaƙa da ƙasar Mongolia, mutanen wannan ƙasar ... | |
mongrel | noun /ˈmʌŋɡrəl/ karen da ba'a san nau'in sa ba. ... | |
monitor | noun, verb /ˈmɒnɪtər/ kula da abu, mai kula da abu ... | |
monk | noun /mʌŋk/ ɗan ƙungiyar addinin maza ... | |
monkey | noun /ˈmʌŋki/ biri ... | |
monkey business | ha'inci ... | |
monkish | adjective /ˈmʌŋkɪʃ/ na 'monk' ... | |
mono | noun /ˈmɒnəʊ/ yana nufin 'ɗaya' idan aka sanya shi a ... | |
monoculture | noun /ˈmɒnəʊkʌltʃə/ noma yabanya iri guda a guri. ... | |
monocycle | noun /ˈmɒnəʊsʌɪkəl/ wani nau'in unicycle ... | |
monogamy | noun /məˈnɒɡəmi/ kasancewar mace na da miji ɗaya kawai ko ... | |
monoglot | noun & adjective /mɒnəʊɡlɒt/ 1. Anfani da yare ɗaya. 2. Mutumin da ... | |
monolingual | adjective /ˌmɒnəˈlɪŋɡwəl/ yin magana da yare ɗaya kawai ... | |
monologue | noun /ˈmɒnəlɒɡ/ wani dogon jawabi da jarumin wasan kwaikwayo yayi. ... | |
monomania | noun /mɒnəʊˈmeɪnɪə/ matsanancin son abu ... | |
monomaniac | noun /ˌmɒnəʊˈmeɪniæk/ mutumin dake da matsanancin son abu ... | |
monomaniacal | adjective /ˌmɒnəʊməˈnaɪək/ fama da matsalar monomania ... | |
monophthong | noun /ˈmɒnəfθɒŋ/ (phonetics) wasalin da ake furta shi idan harshe ... | |
monopolize | verb /məˈnɒpəlaɪz/ mamaye harkoki dukka ... | |
monopoly | noun /məˈnɒpəli/ mamaye guraren kasuwanci ... | |
monosaccharide | noun /ˌmɒnəʊˈsækraɪd/ (chemistry) wani nau'in carbohydrate kamar dai | |
monotheism | noun /ˌmɒnəʊˈθiːɪzəm/ kaɗaita Allah (imani cewa Allah ɗaya ne) ... | |
monotheist | noun /ˈmɒnəʊθiɪst/ mutumin da yayi imani cewa Allah ɗaya ne ... | |
monotonous | adjective /məˈnɒtnəs/ wanda aka gaji da shi ... | |
monotony | noun /məˈnɒtəni/ kasancewa an gaji da abu saboda baya canzawa ... | |
monotreme | noun /ˈmɒnətriːm/ wasu nau'ukan dabbobi waɗanda suke yin ƙwai kuma ... | |
monounsaturated | noun /ˌmɒnəʊʌnˈsætʃreɪtɪd/ wanda ya shafi wasu nau'ukan man girki irin ... | |
monounsaturated fat | wani nau'in kitse wanda ake samu misali a cikin man ... | |
monozygotic twin | adjective /ˌmɒnəʊzaɪˈɡɒtɪk twɪn/ tagwaye masu kama da juna ... | |
monster | noun /ˈmɒnstə/ dodo ... | |
monstrosity | noun /mɒnˈstrɒsɪti/ babban abu, musammam gini. ... | |
monstrous | adjective /ˈmɒnstrəs/ mai siffan dodo ... | |
montage | noun /ˈmɒntɑːʒ/ aikin harhaɗa fina finai. ... | |
montane | adjective /ˈmɒnteɪn/ na tsaunuka ... | |
month | noun /mʌnθ/ wata ɗaya daga cikin sha biyu na shekara ... | |
monthly | adverb /ˈmʌnθli/ abin da ke faruwa duk wata ... | |
monument | noun /ˈmɒnjʊmənt/ abun tunawa da wani ... | |
monumental | adjective /ˌmɒnjʊˈmentəl/ na tunawa da wani ... | |
mood | noun /muːd/ ana yin amfani da wannan kalmar domin nuna ... | |
mood disorder | noun /ˈmuːd dɪˌsɔːdə/ (medical) matsalar dake shafan yanayin tunanin mutun ... | |
moon | noun /muːn/ wata mai daidaituwa a sararin sama ... | |
moonstruck | adjective /ˈmuːnstrʌk/ daburcewa musammam sakamakon faɗawa soyayya. ... | |
mope | verb /məʊp/ baƙin ciki da fidda ƙauna. ... | |
moral | adjective /ˈmɒrəl/ 1. Wanda ya shafi halin ƙwarai ko halin banza ... | |
moral majority | mutanen da suka fi rinjaye da ake yiwa kallon suna ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible