extent | noun /ɪkˈstent/ 1. Yanayin yanda girma ko muhimmancin abu yake 2. ... | |
extenuate | verb /ɪkˈstenjueɪt/ kare munmunan abu ... | |
extenuating | adjective /ɪkˈstenjueɪtɪŋ/ kare munmunan abu ... | |
exterior | adjective /ɪkˈstɪəriər/ farfajiyar ko fuskar abu. ... | |
exterminate | verb /ɪkˈstɜːmɪneɪt/ yin kisan ƙare dangi (karkashe dukkannin nau'ukan dabbobi ... | |
extern | noun /ɛkˈstəːn/ mutumin daya ke aiki a wani guri amma ... | |
external | adjective /ɪkˈstɜːnəl/ na waje ... | |
externalise | verb /ɪkˈstəːnəlʌɪz/ sanya abu ya kasance a waje ... | |
externalize | verb /ɪkˈstəːnəlʌɪz/ sanya abu ya kasance a waje ... | |
extinct | adjective /ɪkˈstɪŋkt/ ɓacewar wani nau'in tsiro ko dabba daga doran ... | |
extinction | noun /ɪkˈstɪŋkʃən/ ɓacewar wani nau'in dabba ko tsiro daga doran ... | |
extinguish | verb /ɪkˈstɪŋɡwɪʃ/ kashe wuta ... | |
extinguisher | noun /ɪkˈstɪŋɡwɪʃər/ mai kashe wuta ... | |
extirpate | verb /ˈekstɜːpeɪt/ lalata abu mara kyau ... | |
extol | verb /ɪkˈstəʊl/ ɗaukaka ko bawa wani abu girma sosai. ... | |
extort | verb /ɪkˈstɔːt/ 1. Ƙwace 2. Samun abu a gurin mutum ta hanyar ... | |
extortion | noun /ɪkˈstɔːʃən/ 1. Ƙwacewa 2. Amsan wani abu ta hanyar barazana ... | |
extortionate | adjective /ɪkˈstɔːʃənət/ mai tsada sosai ... | |
extra | adjective, noun & adverb /ˈekstrə/ ƙari ... | |
extra judicial | wanda aka gudanar da shi ba bisa doka ba ... | |
extra marital | mai faruwa ba a cikin aure ba ... | |
extracellular | adjective /ˌekstrəˈseljələ/ (Medical) wanda ya shafi gurin da yake kewaye ... | |
extracorporeal | adjective /ˌekstrəkɔːˈpɔːriəl/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'wanda yake faruwa ... | |
extract | verb /ɪkˈstrækt/ 1. Ciro wani abu daga cikin wani abun 2. Tatsan ... | |
extraction | noun /ɪkˈstrækʃn/ 1. Cire abu da ƙarfi 2. (Medical) cire haƙori ... | |
extractive | adjective /ɪkˈstræktɪv/ duba gurin extraction ... | |
extracurricular | adjective /ˌekstrə kəˈrɪkjələr/ wanda baya cikin tsarin aikace aikacen darussan ... | |
extradite | verb /ˈekstrədaɪt/ tasa ƙeyar mai laifi zuwa kasarsa ta haihuwa ... | |
extrajudicial | adjective /ˌekstrədʒuˈdɪʃl/ wanda aka gudanar da shi ba bisa doka ... | |
extramarital | adjective /ˌekstrəˈmærɪtl/ mai faruwa ba a cikin aure ba ... | |
extramural | adjective /ˌɛkstrəˈmjʊərəl/ darasin karatu wanda aka tsarashi musammam domin ɗalibai ... | |
extraneous | adjective /ɛkˈstreɪnɪəs/ wanda bai dace da darasin da ake magana ... | |
extraordinaire | adjective /ɪkˌstrɔːdɪˈnɛː/ ana amfani da shi domin nuna cewa wani ... | |
extraordinary | adjective /ɪkˈstrɔːdnri/ wanda ba'a saba ganin irinsa ba ... | |
extrapolate | verb /ɪkˈstrapəleɪt/ yin tsammani ... | |
extravagance | noun /ɪkˈstrævəɡəns/ facaka, wadaƙa, almubazzaranci ... | |
extravagant | adjective /ɪkˈstrævəɡənt/ na almubazzaranci, na facaka ... | |
extreme | adjective /ɪkˈstriːm/ tsanani ... | |
extremely | adverb /ɪkˈstriːmli/ mai tsanani, mai tsauri ... | |
extremism | noun /ɪkˈstriːmɪzəm/ tsatstsauran ra'ayi ... | |
extremist | noun /ɪkˈstriːmɪst/ mai tsaurin ra'ayi ... | |
extremity | noun /ɪkˈstreməti/ ƙoli, ƙurya (abun da yake da nisa daga ... | |
extricate | verb /ˈekstrɪkeɪt/ fidda kanka, wani ko wani abu daga cikin ... | |
extrinsic | adjective /ɪkˈstrɪnsɪk/ mai zuwa daga waje ... | |
extroversion | noun /ekstrəˈvɜːʒən/ haba-haba (ƙoƙari gurin yin hulɗa da jama'a ba ... | |
extrovert | noun /ˈekstrəvɜːt/ mai haba-haba ... | |
extrude | verb /ɪkˈstruːd/ turowa waje. ... | |
extrusive | adjective /ɪkˈstruːsɪv/ kalmar darasin kimiyya na 'geology' wacce take nufin ... | |
exuberant | adjective /ɛɡˈzjuːbərənt/ mai tattare da kuzari ... | |
exude | verb /ɪɡˈzjuːd/ naso na ruwa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible