Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search





<<    Shafi na 29 cikin 36    Gaba
arthritis cutar da take sanadin kumburin gaɓoɓin jikin mutum ...
arthrodesis noun /ɑːˈθrɒdəsɪs/ (medical) fiɗar da ake yi domin haɗe ƙasusuwan ...
arthroscopy noun /ɑːˈθrɒskəpi/ (medical) wata irin fiɗa da ake yi domin ...
arthrosis noun /ɑːˈθrəʊsɪs/ (medical) cutar dake kama gaɓoɓi ...
arthrotomy noun /ɑːˈθrɒtəmi/ (medical) wani ɗan huji da ake yi a ...
article noun /ˈɑːtɪkl/ maƙála (rubuce- rubuce musammam a cikin jarida) ...
articular adjective /ɑːˈtɪkjələ/ (anatomy) abun daya shafi gaɓoɓi ...
articulate verb /ɑːˈtɪkjuleɪt/ iya yin magana yanda ya kamata ...
articulately adverb /ɑːˈtɪkjələtli/ 'adverb' na kalmar 'articulate' domin sanin ma'anar wannan ...
articulation noun /ɑːˌtɪkjuˈleɪʃn/ iya yin magana yanda ya kamata ...
articulatory adjective /ɑːˈtɪkjələtri/ wanda ya shafi furuci ...
artificial adjective /ˌɑːtɪˈfɪʃl/ 1. Kwaikwayon halitta. 2. Kwaikwayon ɗabi'a (wato abun da mutane ...
artificial insemination noun /ˌɑːtɪfɪʃəl ɪnsemɪˈneɪʃən/ sanya maniyin namiji a cikin mace ba ...
artificial intelligence noun /ˌɑːtɪˈfɪʃəl ɪn ˈtelɪʤəns/ wata nau'in fasaha ta na'ura mai ...
artificial respiration noun /ˌɑːtɪˈfɪʃəl respɪˈreɪʃən/ taimaka wa mutumin daya kasa yin nunfashi ...
artificially adverb /ˌɑːtɪˈfɪʃəli/ wanda aka haɗashi domin ya kwaikwayi yanayin ɗabi'un ...
artillery noun /ɑːˈtɪləri/ 1. Bindigogin kai farmaki daga nesa (manyan makaman yaƙi ...
artisan noun /ˈɑːtɪzæn/ mutumin daya ƙware gurin yin abubuwa da hannu ...
artisanal adjective /ˈɑːrtɪznl/ wanda aka yi shi da hannu ...
artist noun /ˈɑːtɪst/ mai zane zane ...
artiste noun /ɑːˈtiːst/ ƙwararre gurin yin wasan dake nishaɗantar da mutane ...
artistic adjective /ɑːˈtɪstɪk/ na 'art' ko 'artists' ...
artistry noun /ˈɑːtɪstri/ ƙere ƙere ...
as adverb, conjunction /az/ 1. Kamar 2. A matsayin 3. Tunda 4. A sa'ilin da, ...
as a matter of course (idiom) idan an gudanar da abu a yanayin yadda aka ...
as a matter of fact (idiom) a gaskiya ...
as blind as a bat (idiom) kasa gani da kyau ...
as far as domin sanin yanda ake amfani da wannan kalmar duba gurin ...
as far as I can tell abun dana sani ...
as far as I concern ina ganin ...
as far as I concerned ina ganin, a ra'ayi na ...
as far as I know a iya sani na ...
as long as 1. Matuƙan dai 2. Tsawon lokaci 3. Tunda dai ...
as low as mafi ƙarancin yadda abu zai fara ...
as much as 1. Iya yawan da 2. Kusan 3. Dai dai da 4. Duk da ...
as opposed to a maimakon ...
as soon as 1. Da zaran 2. Matuƙan dai ...
as soon as possible (aiwatar da abu) akan lokaci ...
as well kuma, kuma dai ...
as well as harma da ...
Asaba babban birnin jihar Delta ...
asbestos noun /æsˈbestɒs/ wani nau'in abu wanda wuta bata ƙona shi ...
ascend verb /əˈsend/ 1. Matsawa sama, hawa sama, zuwa sama 2. Samun ƙarin ...
ascending ɗarewa ...
ascent noun /əˈsent/ hawa sama ...
ascertain verb /ˌæsəˈteɪn/ 1. Nemo gaskiya 2. Gano ...
ascetic noun, adjective /əˈsetɪk/ mai kamewa daga aikata saɓo ...
asceticism noun /əˈsetɪsɪzəm/ ɗabi'an kamewa daga aikata saɓo ...
ASCII noun /ˈæski/ yana nufin 'American standard code for information interchange' ...
ascorbic acid noun /əsˌkɔːbɪk ˈæsɪd/ yana nufin 'Vitamin C' ...
<<    Shafi na 29 cikin 36    Gaba

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved