arbitrary | adjective /ˈɑːbɪtrəri/ sa'a ... | |
arbitrate | verb /ˈɑːbɪtreɪt/ sasanta wata taƙaddama ... | |
arbitration | noun /ɑːbɪˈtreɪʃən/ sulhu, sasanci/sasantawa ... | |
arbitrator | noun /ˈɑːbɪtreɪtə/ mai sasantawa ... | |
arboreal | adjective /ɑːˈbɔːriəl/ wanda ya shafi bishiyoyi ... | |
arboretum | noun /ˌɑːbəˈriːtəm/ lanbun da aka shuka nau'uka daban daban na ... | |
arc | noun /ɑːk/ wani yanki na abun daya lanƙwashe ko karkace, ... | |
arcana | noun /ɑːˈkeɪnə/ sirruka ... | |
arch | noun /ɑːtʃ/ wani kalan ƙarfe mai madogara ... | |
archaeological | adjective /ˌɑːkiəˈlɒdʒɪkl/ wanda ya danganci karantar al'adun mutanen da suka ... | |
archaeologist | noun /ˌɑːkiˈɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar al'adun mutanen da suka ... | |
archaeology | noun /ˌɑːkiˈɒlədʒi/ karantar al'adun mutanen da suka gabata ta hanyar ... | |
archaeopteryx | noun /ˌɑːkiˈɒpterɪks/ wani daɗaɗɗen tsuntsu wanda yayi zamani shekaru miliyan ... | |
archaic | adjective /ɑːˈkeɪɪk/ tsohon yayi ... | |
archaism | noun /ˈɑːkeɪɪzəm/ tsohuwar kalmar da ba'a yin amfani da ita ... | |
archangel | noun /ˈɑːkeɪndʒl/ mala'ika ... | |
archeological | noun /ˌɑːrkiəˈlɑːdʒɪkl/ (US) wanda ya shafi karantar al'adun mutanen da ... | |
archeologist | noun /ˌɑːrkiˈɑːlədʒɪst/ (US) Mutumin da yake karantar darasin 'archaeology' ... | |
archeology | noun /ˌɑːrkiˈɑːlədʒi/ (US) karantar al'adun mutanen da suka gabata ta ... | |
archer | noun /ˈɑːrtʃər/ mai harbi da kwari da baka ... | |
archetypal | adjective /ˌɑːkɪˈtʌɪpəl/ abun misali ... | |
archetype | noun /ˈɑːkɪtʌɪp/ abun misali ... | |
architect | noun /ˈɑːkɪtekt/ mutumin da yake gini ... | |
architectural | adjective /ˌɑːkɪˈtektʃərəl/ wanda ya shafi harkan gine gine ... | |
architecture | noun /ˈɑːrkɪtektʃər/ ilmin zane zanen gini ... | |
archive | noun /ˈɑːkaɪv/ matattaran kayan tarihi ko wasu bayanan hukuma ... | |
ardent | adjective /ˈɑːdənt/ matuƙar ƙauna ... | |
ardor | noun /ˈɑːdə/ matuƙar ƙauna ... | |
ardour | noun /ˈɑːdə/ matuƙar ƙauna ... | |
arduous | adjective /ˈɑːdʒʊəs/ mai wahala, don haka yana buƙatar bada himma ... | |
are | verb /ɑːr/ ne ... | |
area | noun /ˈeəriə/ 1. Wani yanki ko sashe na gari ko wani ... | |
aren't | yana nufin 'are not' (abun da ba shi ba ne) ... | |
arena | noun /əˈriːnə/ dandali ... | |
argent | adjective /ˈɑːdʒənt/ mai azurfa ... | |
Argentina | noun /ˌɑːdʒənˈtiːnə/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Amurka ... | |
Argentinian | 1. Noun /ˌɑːdʒənˈtɪniən/ mutumin ƙasar Argentina. 2. Adjective /ˌɑːdʒənˈtɪniən/ mai alaƙa ... | |
argue | verb /ˈɑːɡjuː/ yin jayayya ... | |
argument | noun /ˈɑːɡjumənt/ gaddama, muhawara ... | |
argumentation | noun /ˌɑːɡjumənˈteɪʃn/ gaddama ... | |
argumentative | adjective /ˌɑːɡjuˈmentətɪv/ abun da ke kawo gaddama ... | |
arhythmia | noun /eɪˈrɪðmɪə/ (Medical) kasancewa zuciya bata bugawa yanda ya kamata ... | |
arid | adjective /ˈærɪd/ guri mara wadatar ruwan sama ... | |
arise | verb /əˈraɪz/ taso ... | |
arisen | wannan kalmar 'past participle' na kalmar 'arise' ce, domin sanin ... | |
aristocracy | noun /ˌarɪstɒkrəsi/ waɗanda suka fi ɗaukaka a cikin al'umma ... | |
aristocrat | noun /ˈarɪstəkrat/ mutumin da yake da wani babban matsayi a ... | |
aristocratic | adjective /ˌarɪstəˈkratɪk/ wanda ya shafi mutanen da suke da babban ... | |
arithmetic | noun /əˈrɪθmətɪk/ amfani da lambobi wajen yin lissafi ... | |
arithmetical | adjective /ˌærɪθˈmetɪkl/ wanda ya shafi 'arithmetic' ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible