amuse | verb /əˈmjuːz/ sa mutum dariya ... | |
amused | adjective /əˈmjuːzd/ mai ban dariya ... | |
amusement | noun /əˈmjuːzmənt/ raha (= dariya) ... | |
amusing | adjective /əˈmjuːzɪŋ/ abun ban dariya ... | |
amygdala | noun /əˈmɪɡdələ/ sashin ƙwaƙwalwa wanda yake yin tasiri akan yadda ... | |
amylase | noun /ˈæmɪleɪz/ (chemistry) yana nufin enzyme ... | |
amyotrophy | noun /ˌamɪˈɒtrəfi/ (medical) rauni a gaɓoɓin jiki ... | |
an | ana amfani da shi a maimakon 'a' idan kalmar da ... | |
an ounce of prevention is worth a pound of cure | (idiom) rigakafi yafi magani ... | |
anachronism | noun /əˈnakrəˌnɪzəm/ abun daya faru bayan lokacin shi ya wuce ... | |
anadiplosis | noun /ˌænədɪˈpləʊsɪs/ sake maimaita kalmar ƙarke ta wata jimla a ... | |
anaemia | noun /əˈniːmiə/ rashin lafiyar dake sa ƙwayoyin 'red cells' a ... | |
anaemic | adjective /əˈniːmɪk/ mai fama da cutar 'anaemia' ... | |
anaerobic | adjective /ˌæneəˈrəʊbɪk/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
anaesthesia | noun /ˌænəsˈθiːziə/ 1. Yin amfani da magungunan hana jin raɗaɗi lokacin ... | |
anaesthesiology | noun /ænəsˌθiːziˈɒlədʒi/ ilimin kimiyya da suka shafi bayarda magungunan hana ... | |
anaesthetic | adjective /ˌænəsˈθetɪk/ magungunan da suke hana mutum ko dabba jin ... | |
anaesthetise | verb /əˈniːsθətaɪs/ sanyawa kada mutum yaji raɗaɗi a jikinsa ... | |
anaesthetist | noun /əˈniːsθətɪst/ mutumin dake bada magungunan hana jin raɗaɗi a ... | |
anaesthetize | verb /əˈniːsθətaɪz/ sanyawa kada mutum yaji raɗaɗi a jikinsa ... | |
anal | adjective /ˈeɪnl/ na dubura ... | |
analgesia | noun /ˌænəlˈdʒiːziə/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
analgesic | noun /ˌanəlˈdʒiːzɪk/ (Medical) maganin da ake amfani da shi gurin ... | |
analog | adjective /ˈænəlɒɡ/ (U.S) 1. (aikace aikacen lantarki) yin amfani da yanda ... | |
analogue | adjective /ˈænəlɒɡ/ 1. (aikace aikacen lantarki) yin amfani da yanda yawan ... | |
analogy | noun /əˈnælədʒi/ kwatanci (kamanta abubuwa ko lamurra da suke da ... | |
analyse | verb /ˈænəlaɪz/ 1. Haƙiƙance 2. Tantance 3. Fayyace ... | |
analysis | noun /əˈnæləsɪs/ tantancewa, haƙiƙancewa ... | |
analyst | noun /ˈanəlɪst/ mai tantancewa ... | |
analytic | adjective /anəˈlɪtɪk/ haƙiƙance ... | |
analytics | noun /ˌænəlˈɪtɪks/ (computing) fasahar da ake yin amfani da ita ... | |
analyze | verb /ˈænəlaɪz/ 1. Haƙiƙance 2. Tantance 3. Fayyace ... | |
Anambra | wata jiha dake kudu maso gabashin Naijeriya da aka ƙirƙiro ... | |
anaphase | noun /ˈænəfeɪz/ wani lokaci a sa'ilin da ƙwayoyin halittar 'cell' ... | |
anaphylaxis | noun /ˌænəfɪˈlæksɪs/ (medical) fama da matsalar allergy mai ƙarfi ... | |
anarchic | adjective /əˈnɑːkɪk/ rashin yin biyayya ga doka ... | |
anarchist | noun /ˈænəkɪst/ ɗan ta kife, ɗan ta watse (mutumin da ... | |
anarchy | noun /ˈænəki/ rashin shugabanci ... | |
anastomose | verb /əˈnæstəməʊz/ (medical) haɗe magudanu biyu na jiki tare domin ... | |
anathema | noun /əˈnæθəmə/ abun daka tsana saboda ya saɓa ma ra'ayinka ... | |
anathematize | verb /əˈnæθəmətaɪz/ yin suka a kan mutum ... | |
anatomist | noun /əˈnætəmɪst/ mutum masanin kimiyya wanda yake yin nazari a ... | |
anatomy | noun /əˈnætəmi/ 1. Ilmin kimiyya da yake yin nazari akan taswiran ... | |
ancestor | noun /ˈænsestər/ wani mutum a cikin danginka wanda ya rayu ... | |
ancestry | noun /ˈænsestri/ zuriya (ƙabila ko inda mutum ya samo asali) ... | |
anchor | noun & verb /ˈaŋkə/ 1. Ƙarfen da ake tokare jirgin ruwa ... | |
anchorage | noun /ˈaŋkərɪdʒ/ filin dake gaɓar teku inda ake tokare jiragen ... | |
anchorite | noun /ˈaŋkərʌɪt/ mutumin daya keɓe kanshi baya shiga cikin jama'a ... | |
ancient | adjective /ˈeɪnʃənt/ tsoho ... | |
ancillary | adjective /ænˈsɪləri/ mai taimakawa ma'aikata ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible