Idan kana daga cikin wadanda suka sanya code namu kafin 21/10/2015, to kana bukatar daka sabunta wannan code saboda mun canza adireshi
Zaku iya anfani da wannan code dake kasa wajen sanya wannan kamus din a cikin shafukan yanar ku domin ba mutane damar bincika kalmomi daga cikin shafukanku kai tsaye. Idan kun sami wani matsala sai ku tuntubemu domin taimako
Wannan Code na sama shine zai fito da wannan akwatin binciken da ke kasa