meaning of worth in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. All right reserved

Definition of worth in Hausa

worth

adjective & noun /wɜːθ/
1. Daraja (musammam wacce ta shafi dukiya)
2. Muhimmanci
3. be worth it: idan abu yana da muhinmancin da za'a iya aiwatar dashi
4. be worth sth: kasancewa abu yana da muhinmancin da zai iya samun wani abu
5. be worth having/doing sth: idan yin abu ko samun abu yana da muhinmanci
6. Yawan abu

Example of worth in a sentence
 1. Daraja
 2. His laptop computer is worth fifty thousand naira. kuɗin kwanfutar shi ta laptop ya kai dubu hamsin.

  Properties worth about 400 billion naira were vandalized by hoodlums in Lagos. 'yan iska sun lalata kayayyakin da darajan su yakai naira biliyan ɗari huɗu a jibar Lagos.

 3. Muhimmanci
 4. He's depressed when he felt he had no worth. baƙin ciki ya kama shi sa'ilin daya fahimci cewa bashi da kima.

  Some people drive luxurious cars just to proved their worth. wasu mutane suna tuƙa motoci na ƙasaita ne saboda kawai su tabbatar da cewa suna da kima.

 5. Kasancewa abu yana da muhinmancin da za'a aiwatar dashi
 6. Does life worth it after 80? shin rayuwa tana da anfani bayan mutum yakai shekaru tamanin?

  He spend most of his wealth on his children - that is well worth it as a father. yawancin dukiyarshi akan 'ya'yan shi yake kashewa - lalle wannan abu ne daya kamata a matsayin shi na uba.

 7. Idan abu yana da muhinmancin da zai iya samun wani abu
 8. Oppression of minority tribe in the country is worth world wide attention. cin zalin ƙabila mara rinjaye da ake yi a ƙasar ya cancanci duk duniya su san hakan yana faruwa.

  English is worth learning if you're a Nigerian. yana da muhinmanci ka koyi turanci idan kai ɗan Nigeria ne.

 9. Idan yin abu ko samun abu yana da muhinmanci
 10. I bought the book based on the assumption that it can help me but later i realized there's nothing worth reading inside. na sayi littafin bisa tinanin cewa zai taimaka mini, amma daga bisani sai na fahimci cewa babu wani abu daya kamata na maida hankali na karanta a ciki.

  It is worth having a wife and career if you're over thirty. yana da muhinmanti ka kasance kana da mata da kuma aikin yi idan shekarun ka suka haura talatin.

  It's worth memorizing your phone number. yana da muhinmanci ka haddace lambar wayarka.

 11. Yawan abu
 12. I bought a month's worth of food. na sayo abincin da yawan shi ya kai wanda zai isa nayi anfani dashi har tsawan wata ɗaya.

  The President built ten years worth of projects in his tenure. shugaban ƙasar ya aiwatar da aikace aikacen da suke ɗaukan shekaru goma a zamanin mulkin shi.

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved