meaning of way in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of way in Hausa

way

noun /weɪ/
1. Hanya ta kaiwa ko zuwa wani guri
2. Hanya ta yin wani abu
3. Make your way: tafiya zuwa wani guri
4. Other way around: idan abu yana faruwa saɓanin yanda kake zato
5. Nisa ko tsawan lokaci
6. Yanayin faruwan abu
7. Yanayin yadda mutum yake yin abubuwa
8. Hanyar wucewa

Example of way in a sentence

  1. Hanyar zuwa wani guri
  2. We asked a child to show us the way to market. mun buƙaci yaran daya nuna mana hanyar zuwa kasuwa.

    We encountered with police on our way to Kano. mun gamu da 'yan sanda a hanyar mu ta zuwa Kano.

    There's no way through here - lets go back. babu hanya a nan - kawai mu koma.

    Make sure you ask for direction or else you'll lost your way in the forest. ka tabbata ka tambayi hanya idan ba haka ba zaka ɓace a cikin daji.

    The army slowly made their way down the terrorist camp. sannu a hankali sojojin suka dosa zuwa sansanin 'yan ta'addan.

    Why should we wait for a car - we should make our way home right now. akan me zamu tsaya jiran mota - kamata yayi mu tafi gida yanzu.

    Which way does the statue face? ina gunkin yake kallo?

  3. Faruwan abu saɓanin yadda kake zato
  4. I thought money would make me happy, but it was the other way around. nayi tinanin cewa kuɗi zai sani farin ciki, to amma kuma sai yasa mini baƙin ciki.
  5. Nisa ko tsawan lokaci
  6. We walked a long way with the officials. mun yi tafiya mai nisa tare da jami'ai.

    The journey is a long way off. tafiyar tana da tsawo sosai.

    Artificial intelligence is really advanced, but it still have a long ways to go. an yi matuƙar samun cigaba a fasahar na'ura mai tunani, amma har yanzu akwai sauran aiki mai yawa.

  7. Yanayin faruwan abu
  8. I admire the way she dress nicely. ina yabawa yadda take yin shigan mutunci.

    Is better to have few friends in some ways. ta wani fannin ma zai fi dacewa kayi abota da mutane ƙalilan ne.

    He must obey his boss to defraud the company or lost his job, but either way, stealing is a capital offense. dole ya yiwa shugaban shi biyayya su danfari kanfanin ko kuma ya rasa aikin shi, amma koma wani hali ake ciki yin sata laifi ne.

    Amina don't read books the way we used to. Amina bata karanta littafai kamar yadda muke karantawa.

  9. Yanayin yadda mutum yake yin abubuwa
  10. "Why does she always frowning?" - "Don't mind, it's just her way". "Me yasa take yawan ɗaure fuska" - "kada ka damu, haka yanayinta yake"

    She smile at him in a romantic way. tana yi mashi murmushi irin na soyayya.

    It 's admirable the way military manage to counter the terrorists. abin jinjinane yadda sojoji suke yin nasarar daƙile 'yan ta'adda.

    The way she talks imply she's angry. yanayin yadda take yin magana na nuna cewa tayi fushi.

    To terrorist way of thinking, killing innocent people is ok. a yanayin tunani irin na ɗan ta'adda, kashe mutane haka kurum ba laifi bane.

  11. Hanyar yin wani abu
  12. There are many ways of making money online. akwai hanyoyi masu yawa da ake samun kuɗaɗe ta duniyar gizo.

    You can't do it this way - try another tactic. baza ka iya gudanar dashi ta wannan hanyar ba - ka dai jaraba wata dabarar.

    This tactic failed to worked, but I'll look for other way. wannan dabarar bata yi aiki ba, amma zan nemo wata hanyar.

  13. Hanyar wucewa
  14. Please move, you're in my way. ɗan matsa, ka tare mini hanya.

    He managed to cross over despite there's snake in the way. yayi nasarar tsallakawa duk da cewa akwai maciji akan hanya.

    I overcame obstacles in my way to success. nayi nasarar kawar da matsaloli akan hanya ta tayin nasara.


Probably Related words: always, railway, faraway, noway, take away, way of life, anyway, highway, run away, sway

Nearest words:
way out, way of life,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved