Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Download our Android app


Vocabulary yana nufin kalmomin da akai anfani dasu a wajen rubuta wani harshe. Na rarraba wadannan kalmomi zuwa fanni dabam dabam domin yayi saukin fahimta. Kiyaye wadannan zai matukan taimakawa mai sha'awar koyan harshen turanci

Sassan Jikin Mutum1. Head: Kai

2. Nose: Hanci

3. Mouth: Baki

4. Chest: Kirji

5. Finger: Yatsun hannu

6. Neck: Wuya

7. Eye: Ido

8. Shoulder: Kafada

9. Elbow: gwiwwan hannu

10. Hip: duwaiwai

11. Thigh: cinya

12. Knee: gwiywan kafa

13. Toes: yatsun kafa

14. Ankle: idan sahu

15. Foot: tafin kafa

16. Shin: kashin tsakiyan kafa

17. Hair: gashi

18. Forehead: goshin kai

19. Ear: kunne

20. Cheek: kumatu

21. Throat: makogwaro

22. Chin: habo

23. Lip: lebe

24. Nostril: kofar hanci

25. Face: fuska

26. Eyebrow: gira

27. Eyelashes: gashin saman ido

28. Teeth: hakora

29. Jaw: kashin fuska

30. Ribs: kasusuwan kirji

31. Pelvis: kashin kwankwaso

32. Brain: kwakwalwa

33. Stomach: tunbi

34. Kidney: koda

35. Intestine: hanji

36. Liver: hanta

37. Heart: zuciya

38. Lung: hunhu

39. Brain: kwanya

Sassan Jikin Dabba1. Fang: fika, hakori mai tsini na kare ko damisa

2. Horn: kaho

3. Tail: bindi, jela

4. Hooves: kafaton dabba

5. Whisker: gashin bakin mage, damisa ko bera

Aikin Dakin Girki1. Strain: tace abu da rariya

2. Sleve: tankade

3. Sprinkle: barbada abu misali barbada gishiri a abinci

4. Stir: gauraya abubuwa masu ruwa-ruwa

Saututtuka1. Ring: karan kararrawa

2. Tick: kankanin kara irin karan motsin agogo

3. Crash: karan fashewa kamar fashewar gilashi

4. Rattle: karan kararrawa mai kacau-kacau

5. Sizzle: karan tuya

6. Hiss: karar faciwar iska daga kwallo ko tayar mota

7. Squeak: kukan bera

Aikace Aikacen Hannuwa1. Clap: yin tafi

2. Pinch: tsinguli

3. Scratch: kankarewa ko susa

4. Stroke: shafa

5. Tickle: cakulculi

6. Point: nuni da hannu

7. Knock: kwankwasawa

8. Slap: mari

Aiki Da Jiki1. Lift: daga abu sama

2. Carry: daukan abu

3. Hold: rike abu

4. Kneel: sanya gwiywa a kasa

5. Crouch: tsiguno

6. Lean: jingina

7. Drag: jan abu a kasa

8. Jump: tsalle

9. Push: turawa

10. Pull: janyowa

11. Climb: hawa abu

12. Drop: sakin abu

13. Fall: faduwa

14. Jog: gudu kadan kadan

15. Walk: tafiya

16. Sit: Zama

17. Throw: jefarwa

18. Punch: naushi

19. Catch: kamawa

20. March: yin maci

21. Raise: tashi sama

Sunan Ranaku1. Sunday: lahadi

2. Monday: litinin

3. Tuesday: Talata

4. Wednesday:
5. Thursday: alhamis

6. Friday: Juma'a

Saturday: asabar

Sunayen Lokaci1. Second: dakika daya

2. Minute: minti daya

3. Hour: sa'a

4. Day: rana daya

5. Week: sati daya

6. Month: wata daya

7. Year: shekara daya

8. Decade: shekaru goma

9. Century: karni (shekaru dari)

10. Millennium: shekaru dubu

Kalmomin Kasuwanci1. Advertising: tallata haja

2. Travel: tafiye tafiye

3. Bank: banki

4. Contracts: kwantirati

5. Employment: daukan mutum aiki

6. Import: shigo da kaya daga kasar waje

7. Export: fitar da kaya zuwa kasar waje

8. Insurance: inshora

9. Market: kasuwa

10. Money: kudi

11. Property: kayayyaki daka mallaka

12. Sell: saidawa

13. Customer: abokin ciniki

14. Consumer: mai sayan kaya

15. Supply: yin odan kaya

16. Goods: kayayyaki

17. Demand: bukatan abu

Dabbobin Gida1. Bull: sa

2. Cow: saniya

3. Calf: jaririn saniya

4. Dog: kare

5. Bitch: karya

6. Puppy: jaririn kare

7. Donkey: jaki

8. Sheep: tinkiya

9. Ram: rago

10. Colt: karamin doki

11. Lamb: jaririn tinkiya

12. Bee: kudan zuwa

13. Rabbit: zomo

14. Rat: bera

15. Parrot: aku

16. Spider: gizo-gizo

17. Snake: maciji

LauniRed: Ja

orange: zuwan lemu

yellow: Ruwan dorawa

green: kore

blue: shudi

black: baki

pink

Brown: ruwan kasa

purple

'Ya'yan itatuwa1. Apple: Wani irin yalo

2. Banana: Ayaba

3. Coconut: kwakwa

4. Lemon: lemun tsami

5. Mango: mangwaro

6. Orange: lemu

7. Pineapple: abarba

8. Tomato: timatir

9. Garlic: tafarnuwa

10. Onion: albasa

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright 2014 & 2019 shamsuddeen inc. All right reserved.