Koyon Turanci Da Hausa


Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


A wannan shafin zamu duba tenses guda biyu ne kawai. Wato 'present perfect tense' da kuma 'present perfect progressive tense'

    1. Present perfect tense.
Ana anfani da present perfect tense ne domin yin magana akan aikin da aka riga aka fara amma ba'a kammala ba. Kuma ana samar dashi ne ta hanyar anfani da 'have' ko 'has'; hade da past participle
Misali:
1. The train has been late three times this week. sau uku kenan jirgin yana makara a wannan satin.

2. He still hasn't visited her. har yanzu baya kawo mata ziyara.

3. He's written a book. yana rubuta littafi.

4. I have worked here since 2000. ina yin aiki a nan gurin tun a shekara ta dubu biyu.

    2. Present perfect continuous tense
Ana samar da present perfect continuous tense ne ta hanyar yin anfani da 'have been' ko 'has been'; hade da kalmar dake karewa da haruffan 'ing'. Kuma ana anfani da present perfect continuous tense. ne domin nuna aikin da aka riga aka fara yi kuma har yanzu ana kan yin shi.
Misali:
1. I have been working since eight o'clock. ina ta yin aiki tun karfe takwas.

2. He has been learning English for several years. Ya dauki shekaru yana koyan turanci.

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.