Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Synonyms Kalmomine da suke da ma'ana kusan iri guda. Misali kalmar "little" da kuma "small" duk suna nufin "kankanta" ko "karami". Kiyaye irin wadannan kalmomin zai matukar taimakawa mai sha'awan koyon turancin Ingilishi.

Ga jerin wadannan kalmomi masu ma'ana iri guda da kuma fassararsu zuwa hausa

KalmarSynonymMa'ana
profitgain samun riba
powerstrongkarfi
helpassisttaimako
arrivecomeisowa guri
ancientoldtsoho
blankemptygurin daba komai
buypurchasesiyan abu
cleanneattsaftacewa
difficulthardmai wahala
unitejoinhaduwa guri guda
famousnotablesananne
wickedevilmugu ko mugunta
haltstoptsayawa
easysimplemai sauki
richwealthymai arziki
rapidlyquicklysauri
fardistantnesa
harddifficultmai wahala
twelvedozengoma sha biyu
attitudehabitdabi'an mutum
calamitydisasterannoba
desirewishmuradi, son abu
illnesssicknessrashin lafiya
enemyfoemakiyi
destinyfatekaddara
pictureimagesura/hoto
victorytriumpsamun nasara
customtraditional'ada
angersorrowbakin ciki
joyhappinessfarin ciki
wondersurprisemamaki
supplicationprayeraddu'a
errormistakekuskure
alterchangecanzawa
foretellpredictharsashe
implorebegroko
leapjumptsalle
stubbornobstinatemai taurin kai
anxiousworrydamuwa
principalmainmuhimmi ko jigo
declinerefuserashin amincewa
adorndecorationado ko kawata guri
mandatoryobligatoryna tilas, wajibi
agreeadmitamincewa ko yarda
abundantmuchmai yawa

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.