Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Cikakkiyar jimlaTakaitawa
I will double it right awayI'll double it right away
Idan kun duba zaku ga kalmomin biyu wato 'I' da kuma 'will' an rubuta su tare ne a matsayin kalma guda ta hanyar yin anfani da ('). Irin wannan takaita kalmar shine ake kira 'contractions'.
    Karin misalai
KalmaContractionExamples/Misalai
am'm i'm
are're we're, you're, they're
have've i've, you've, they've
is's he's, she's, it's, what's
notn't don't, can't, won't, isn't.
of'o o'clock
would'd you'd, i'd, they'd, she'd
will'll you'll they'll, he'll

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.