Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Punctuation sune alamomin dakatawa, tambaya, motsin rai da dai sauransu.
  1. Full stop (.)
ana amfani dashi a karshen jimla don nuna alaman dakatawa.
  2. Colon(:)
ana amfani da shi misali wajen nuna cewa wani ya fadi wata magana. Misali Ibrahim said:
  3. Quotation(")
za a iya amfani dashi wajen nuna cewa kana rubuta abin da wani ya fadane. Misali. Ibrahim said: "where are you going?"
  4. Armstrophe (')
Za a iya amfani da shi wajen nuna alaman mallaka, misali Ibrahim's car. Ko kuma wajen takaita kalma, misali "won't" wanda yake daidai da will not
  5. Exclamation Mark (!)
ana amfani da shi wajen nuna abin ban mamaki ko kuma motsin rai. Misali. "look! Two boys are fighting" ko "oh my God!"
  6. Question Mark (?)
Ana amfani da shi ne wajen nuna cewa kana tambaya ne. Misali how? What is your name?

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.