Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Possessive "s" wata harafin 's' ce mai ɗauke da apostrophe wacce ake sanyata a ƙarshen kalma domin nuna alaman mallakan abu

misali. Book, yana nufin littafi, shamsuddeen's book yana nufin littafin Shamsuddeen.

akan sanya harafin 's' ne kawai a gaban kalma domin nuna alaman mallaka idan kalmar bata ƙare da harafin 's' ba, amma idan kalmar ta ƙare da harafin s, akan sanya apostrophe (wannan alamar ' ) ne kawai domin nuna alaman mallaka. Misali: boys' book

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.