Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Letter writing yana nufin rubutun wasika. Rubutun wasika ya kasu zuwa kashi uku.

  1. Informal letter
  2. Formal letter
  3. Semi formal letter
 1. Informal Letter:
wannan shine wasikar da zaka rubuta zuwa ga abokaninka ko danginka. Ita irin wannan wasikar ana sa mata adireshi guda daya ne kawai. Wato adireshin mai rubutun yana sama daga hannun dama, yayin da kwanan wata yake kasanshi. Kalmar girmamawa daga hagu sannan sai gundarin sakon daga karshe, kuma sai rufewa daga hannun dama. Kuma sannan ana bukatan sunanka ne kawai (first name) wajen rufewa.

Misalin informal letter shine kaman wanda zaku gani a kasa

No. 11 Lagos Street Sabon Gari Zaria Kaduna State
7 December 2013


Dear Abdurrahman.
"O my friend, you are worry oh! However, i can't wait again, i have decided to bridge the gap. Abdurrahman, I want to inform you that we shall be coming home this Sallah season. So, prepare to take me to some important Walimah, and to introduce me to correct guys.
  My regards to your Mum, Dad and the big bros.
Lots of love, Shamsuddeen

a irin wannan wasikar zaka iya anfani da kalmomin ba'a ko kuma yin anfani da Nick name.
  2. Formal And Semi Formal Letters.
Formal letters da kuma semi formal letters wasikune da ake aikawa zuwa ga manyan mutane, kamar manajojin kamfani, Daraktoci, mawallafan jaridu, gwamnoni da dai sauransu.

Semi Formal letters wasika ce da ake aikawa zuwa ga manyan mutane da suke da kusanci da mu, galibi mun san su kuma suma sun sanmu.

A Kan fara formal letters ne da sanya adireshin mai rubuta wasikan a sama daga hannun hagu. Sannan kwanan wata a kasanshi. Sannan a sanya adireshin wanda za'a aika wa sakon a sama daga hagu, kasa da adireshin mai rubuta wasikan. Sannan a sanya kalmar girmamawa kasa da shi. Daga bisani kuma a sanya dalilin rubuta wasikan (zaka iya jan layi a kasan dalilin rubuta wasikan idan kayi anfani da kananan haruffa wajen rubutun. Ko kuma ka rubuta da manyan haruffa ba tare da ka ja layi a kasa ba). Sai abun da wasikar ta kunsa, sannan daga karshe refewa.

Kaman Haka ne zaka rubuta semi formal letters banbancinsu kawai shine adireshin wanda zaka rubutawa wasikan da kuma dalilin rubuta wasikan. Kamanceniyar dake tsakanin formal da kuma Semi formal letters ya danganta ne da irin lafuzzan maganganun da zaka yi anfani da shi wajen rubutun.

Wannan tebur din na kasa ya nuna banbanci tsakanin formal da kuma semi formal letters.
  Kalmar Girmamawa
Formal LetterSemi Formal Letter
Dear SirDear Mr Ahmad
Dear MadamDear Mrs. Asabe
  Kalmomin Rufewa
Formal LetterSemi Formal Letter
Yours faithfully
(signature)
Full name
Yours sincerely
(signature)
full name


Wannan rubutun na kasa misalin Formal letter ne

Box 59, Sabon Gari L.G.A. Kano State
8 November 2013


The general manager Albabello Trading company.
No. 50 Sabon Gari Main Market, Zaria, Kaduna State.
  APPLICATION FOR THE POST A SUPERVISOR
In response to your advertisement in the addynamo.com online advert, i hereby apply for the post of a supervisor in your company. My name is Ibrahim Abdul-kadir. I am from Sabon Gari of Kano state. I attended central school, Sabon Gari where i obtained my first school leaving certificate. And M.T. Ibrahim college Kano where i got my west African School certificate (WASC). Before i was admitted to the federal university of technology Kano, where i graduated as a Civil Enginear with a second class upper, i obtained my National Diploma (ND) from Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria. In the same profession. I have a year and ten month's experience during my industrial training (IT), With Reynold construction company, kano branch.
Enclosed are the photocopies of my credentials and reference letters from the personnel manager of Reynold construction company (RCC) at each end of my three respective industrial trainings.
I will be very grateful if my application is positively considered.


Yours faithfully
(signature here)
Ibrahim Abdul-kadir

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.