Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Figures of speech ko figurative languages zamu iya fassarasu a hausa a matsayin karin magana.

Akwai figures of speech da yawa to amma wannan shafin zai kawo kadan ne daga cikinsu.
    1. Simile
Wani karin magana ne da ake anfani dashi ta bayan fage (indirect) wajen kamanta abubuwa biyu wadanda keda banbancin yanayi ta hanyar anfani da "like" ko "as", misali: "Ibrahim is eats like a glutton."
    2. Metaphor
Wani karin magana ne da ake anfani dashi kai tsaye wajen kamanta abubuwa biyu da suke da banbancin yanayi, ba tare da anfani da "like" ko "as" ba, Misali: "Ibrahim is a glutton"
    3. Irony
Wannan karin magane wanda me magana ke nufin sabanin abinda da ya fadi. Misali: "Yusuf is very intelligent, he fails every term.
    4. Symbolism
Wannan wani karin magana ne da ake anfani da wani abu a maimakon wani abin dabam. Misali: "Muslims should be the light of the world" wannan ana nufin Muslims should be the moral teachers.

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.