Homophones


Download this Video

Homophones are words with the same pronunciation but all carry different meanings and exclusive spellings. For example 'weather' and 'whether' both have the same pronunciation but their spelling and meaning are different.

Homophones kalmomine da ake furtasu yanayi guda amma kuma suna da banbancin ma'ana da kuma yanda ake rubutasa

misali "weather" (yanayin gari) da kuma "whether" (mai yiwuwa) yanayi guda ake furtasu. To amma suna da banbancin ma'ana da kuma yanda ake rubutasu.

ga jerin irin wadannan kalmomin da kuma ma'anoninsu zuwa harshen hausa.

WordsDefinitionsHomophonesDefinitions
atecin abinci eighttakwas
buysiyabypreposition
airiskaheirMagaji
aloudda karaallowedbari
deerwani dabbadear(dear sir)
mailwasikamalenamiji
maidboyiboyimadekerawa
fullcikafoolsakare
herenan wajenhairgashi
checkdubawachequecek na banki
diemutumadyecanza launin abu
flourgarin alkamaflowerfure
hirehayan abu ko wanihigherkololuwa
holeramiwholeduka
hoursa'aournamu
newsaboknewsanayya
nota'aknotnoti
nonea'anun
seatekuseegani
pieceyankin abupeacezaman lafiya
weeksati ko makoweakrauni
steelwani karfestealsata
tailbinditalelabaran da
bluelaunin shudiblewnaushi
salesaidawasailtafiya cikin jirgin ruwa
sunranasonyaro
meethaduwameatnama
writerubutawarighthannun dama
onedayawonsamun nasara

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright. Shamsuddeen Zakariya. All right reserved.