Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook

Download our Android app


Homonyms

Homonyms are words with the same spellings and pronunciations but their meanings are different. For example the word 'train' means 'to teach someone a skill' it can also means 'a railway engine' Knowing Homonyms can be beneficial to English learners.

Homonyms kalmomine da ake rubutasu yanayi guda kuma ake furtasu yanayi guda, to amma suna daukan ma'anoni iri-iri.

Misali kalmar "train" tana nufin samun horo , sannan kuma zata ta iya nufin "jirgin kasa" Kula da irin wadannan kalmomin zai matukar taimakawa mutumin dake da sha'awar koyon harshen ingilishi.

Ga jerin irin wadannan kalmomin, ma'anoninsu da kuma fassararsu zuwa Hausa.

WordsDefinitions 1Definitions 2Definitions 3
BankMa'ajiyar kudi (banki) Gabar teku
fastwucewaazumisauri
matchhaduwa daidaikara wasa
fineJin garau a jikitara a koto
watchagogokallon abu
wellda kyaurijiya
sentencejimlahukuncin kotu
trainjirgin kasahoraswa
mediumna tsakiyamutum mai tsafi ko bokaSamun dama
meneralma'adinan karkashin kasawani sinadari dake abinci
liekaryakwanciya
Marchwatan MarchYin maci (dogon tafiya)
patientMai hakurimara lafiya
racewata kabilagasan guje guje
letterwasikaharuffa
sowyin shukamacen alade
presentwannan lokacingabatad da abu
fanfankamai san wani abu
levelmatsayin abuyin lebur din kasa
principalmafi anfanishugaban makarantar sakandire
pleaserokon mutumgamsar da mutum
balancezama daram dam a guriadadin yawan kudi
brokekaryewatalaucewa
brokenkaryewafurta wani yare yanda bai dace ba
capitalbabban harafibabban birni
captainshugaban jirgin ruwababban jami'in soji
StateJiha a wata kasa Yin magana
NailFarcen yatsun mutum kusa
OccupationSana'ar mutum mamaye guri
RingBugun kararrawa zobe
DateKwanan wata yin soyayya Dabino
DriveYin tuki Korar wani daga mazauninsa
FlyTashi sama Kuda
RestHutawa Ragowa
windIska Juya abu zuwa gaba ko baya
woundrauni Juya abu gaba ko baya
refuseRashin biyayya shara

Aika Zuwa

Whatsapp

Home

© Copyright 2014 & 2019 shamsuddeen inc. All right reserved.