Koyon Turanci Da Hausa


Home | About Us | Contact Us | Follow Us On Facebook


Ana anfani da gerund wanda akoda yaushe yake karewa da haruffan "ing" domin samar da suna (noun) daga cikin aiki (verb)

Misalan Gerund a cikin Jimla

  1. reading is the way of learning
  2. I enjoy walking
  3. solving mathematical problem is not easy
Gerund Vs progressive tense

Kamar yadda muka koya a fannin tenses, present continuous tense ko kuma progressive tenses (kamar yadda wasu ke kiransa) shima akoda yaushe yana karewa ne da haruffan "ing". Banbancinsu shine, present continuous tense yana nufin aikin da ake gudanad dashi yanzun.

Wannan teburin na kasa ya nuna banbance banbance tsakanin 'gerund' da kuma present continuous tense.
Progressive TensesGerund
Maryam is washing her carwashing car is the best way to make it clean and shine
Shamsuddeen is readingreading is the way of learning
we are sweeping our classroomsweeping is the best way of cleaning classroom
we are solving mathematicssolving mathematics is easy

    present continuous tense da kuma gerund suna matukar kama da juna, to amma kuma aikace aikacensu ya bannanta

Aika Zuwa

Facebook Twitter Whatsapp

Home

© Copyright 2014 shamsuddeen inc. All right reserved.